Allah Dan manzan Allah ka bani ikon ziyarar manzan Allah sanadiyyar wannan baitin da zanyi
2026-10-16 22:22:26
8
Bazallahi Abunnema 002 :
Allah yakarawa annabi daraja
2026-10-16 22:06:37
8
muhseen_proo :
to nidai naga rubuta nawa
2026-10-17 00:22:22
3
YOUNG MD ALAJ :
Nayi Nawa amma a video zan yi saboda wasu suna copyright 🥺🥰
2026-10-17 13:37:55
1
Hamisu Abdullahi Azare :
https://vt.tiktok.com/ZSgYr3HdU/
ga tawa please ku tayani sharing
2026-10-17 02:53:00
2
marhabgurasarkano :
inaso inyi amma bansan yanda zanyiba
2026-10-17 11:35:55
1
MALIYO 🙇🙏 :
Ya Allah ina allah yayarda sai naci 💪🫡
2026-10-17 09:11:20
1
Sardaunan yabo :
Annabi daba daba gani da kokona
aimin bizar ganinka masoyina
ko kwana daya abani habibina
inzoni na wasa idanuna na gaske
2026-10-17 07:08:42
1
Muhammad luxury :
madina burin zuciyarmu y Allah k suturtamu d rahamarka ka azurtamu d ziyarar madina ameen y rabba
2026-10-17 07:19:06
1
Maman Tasleem :
sabuwa tazo💃
2026-10-17 00:12:12
2
shamsi basiru :
s a w
2026-10-17 13:40:18
0
lokaci :
𝚊𝚕𝚕𝚊𝚑 𝚢𝚊 𝚔𝚊𝚛𝚊 𝚔𝚞𝚜𝚊𝚗𝚌𝚒 𝚍𝚊 𝚊𝚗𝚗𝚊𝚋𝚒
2026-10-17 13:14:42
0
ISMAIL USMAN maitajulizzi :
masoyi ykk yayau🥰🥰
2026-10-17 00:41:11
1
sanilbarahim :
s a w muna ziyara
2026-10-17 10:51:40
0
@001 One📿 Tajul'izzi :
Sallallahu Alayhi Wasallam
2026-10-17 09:02:56
0
DAN MUJI NA ANNABI :
Allah kabamu ikon zuwah Masina muma
2026-10-17 07:37:58
0
Zainab ta me nubuwa t Izzi :
s a w
2026-10-17 09:50:29
0
Accounter :
BURINA AKIRANI AIKI🥺
2026-10-17 15:26:19
0
DG Singam :
@DG Singam :kai kadai kazo a raye ,sauran duk matattu mu ,
kai kadai kazo a chirye , sauran duk bugaggu mu
kai kadai kazo awanke,sauran duk kazamai mu
kai kadai kazo a babba,sauran duk kanane mu
2026-10-17 08:21:14
0
Ameer Na Annabi Muhammad :
Da’irar mayaka faffada, Ahmadu kai kadai kazo ka sitirtamu
2026-10-16 23:17:22
0
Sir...Jameel 003 :
@Sir...Jameel 003:da irar mayaka babbana ahmadu kai kadai kaza kawada tamu
da irar mayaka babbana ahmadu kai kadai kazo sitir tamu
2026-10-17 08:38:18
0
Gaddafi sani ✓💥🔥💦 :
@Shehi Ahmad sankane kawai hujjata koran lahira dashi zan burga!! kai kaɗai kake yin kyauta tinda nasoka nafi ƙarfin riga!!kafi duniya ɗan Babba da abun duniya ubagun babana na gaske!!!@daga inda kake komai yake mtsi 💚🥰
2026-10-17 00:45:55
6
Bappah Na Madina :
🥰🥰🥰
2026-10-16 23:42:17
1
KHALIFA AHMAD NA BOYE :
👏👏👏
2026-10-16 22:26:34
1
To see more videos from user @habun_shehi_tajul_izzi, please go to the Tikwm
homepage.