@jan_zakara: Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi NIM kenan, yayin da yake miƙa wa Hon. Ashiru Dan Sulaika makullin motar da Rt. Hon. Hamisu Ibrahim Chidari, Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Dambatta da Makoda, ya bayar ga ƙungiyar Tinubu Support Groups (TSG) ƙarƙashin jagorancin Babban Darakta, Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi. Wannan na daga cikin tallafin da ake bai wa mambobin ƙungiyar domin ƙarfafa ayyukansu a ƙarƙashin jagorancin DG Dr. Baffa Babba Dan’agundi.
JAN ZAKARA TOSHE A KURKI
Region: NG
Friday 16 October 2026 22:08:19 GMT
Music
Download
Comments
Wasilu Rabiu :
Inshallah ko kansila bazaiyi ba
2026-10-17 02:38:55
4
dankoli :
gsky ne ashiru namu ne muna gdy
2026-10-17 07:32:05
1
ALHAJI ABU DANGASKE☠️ :
Allah kasa inga Annabi innai halinagari
2026-10-17 13:16:09
4
Hannafi Abdullahi :
I will give you decide
2026-10-21 22:15:38
1
halifa bb :
romo
2026-10-25 15:14:05
0
ibrahim Musa-@scientists :
Baffah Ina ma ace ba APC kake tallatawa ba 🙏🏻
2026-10-24 22:34:12
0
me sallah mazan kwarai :
farin ciki saka kuka Jan zakara toshe akurki Allah yasa agama lpy 🤲
2026-10-17 23:17:38
0
ABDULRAHMAN SULEIMAN :
allah yakare
2026-10-17 05:03:47
0
musubahu Abba babandi :
ya Allah ya Kara ma lafiya da Nisan kwana My oga Janzakara
2026-10-17 12:08:29
1
nuhu marsi :
masha Allah
2026-10-17 23:11:05
0
ComrMusab Ibrahim Tofa :
Allah yasaka da alkairi baffa
2026-10-19 11:06:53
0
Abdullahi Ibrahim :
amana
2026-10-23 11:53:19
0
Bilyaminu Yusuf Tambaya :
romoooo
2026-10-18 00:02:23
0
Saminu kwaro :
yau dai nayarda wannan yanada kirki
2026-10-17 05:15:07
1
@manye Maikare :
Romo
2026-10-17 18:48:51
0
abubakaryerima387 :
Allah Ta'ala Ya saka da mafificin alkhairi Oga Romo.
2026-10-18 07:18:25
0
idrishakmi :
2026-10-17 19:58:50
0
Hajiya dambatta :
romo
2026-10-17 19:49:08
0
Dan masanin kabo :
Allah ya Nima governor
2026-10-17 14:48:59
0
ABU FARUQ✅ :
Allah Ya Saka Masa Da Mafificin Alheri 🥰
2026-10-17 15:35:09
0
prince bukar :
wallahi inada yakinin wannan bawan Allah dazaiyi governor a kano zahiri za'aji dadi
2026-10-27 14:03:41
0
rabiuismail18 :
Masha Allah 🙏
2026-10-17 15:17:46
0
Nafiu Abdullahi Unguwa uku :
Allah yasaka da alkairi baffa
2026-10-17 18:20:21
0
F.A SANGO COLLECTION :
romoooooo gwamnan wata rana insha Allah
2026-10-17 17:19:36
0
@N.abdullahi_guldee🦍🦍001 :
baba mu
2026-10-17 11:06:24
0
To see more videos from user @jan_zakara, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.