@juniorshehitajulizzi: Kowa yayi video yayi taggin din @daga inda kake komai yake mtsi @Shehi Ahmad se a tura

JUNIOR SHEHI TAJUL IZZI
JUNIOR SHEHI TAJUL IZZI
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 16 October 2026 22:15:33 GMT
41812
11979
180
183

Music

Download

Comments

sulaimanabdulra98
Sulaimanabdulrahaman1898@gmail :
Please Kiyimin tagin din shehi
2026-10-17 08:42:19
0
maliyo146
MALIYO 🙇🙏 :
Ya Allah ina Allah yayarda sai naci 💪🫡
2026-10-16 23:10:00
13
aminu.dayyabu54
AMINU DAYYABU :
to Nima GA Nawa Mai yabo ,,Kowa ya kama Wani Annabi yayi asara Duniya Da lahira
2026-10-17 07:00:03
6
realmash5
real mash :
1_allan Allah ba,a karantaka 2_hasken Allah ba a kwatantaka 2_taka lafiya da karfin ikonka 4_annbi sankane kawai yawadatamu
2026-10-17 08:34:05
10
ukashatu271aliyu
Sardaunan yabo :
1-Nurul kalki mai gidanmu farin duba ya na saman da ba ayimasa tamkaba kaine dai kawai ina wani ba kaiba sa in zamma mai yabonka dare rana A take 🥰🥰🥰🥰S A W.🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-17 06:55:09
2
mu_sageerr_ng_lmt
MUKHTAR SAGIR :
BAITI NA FARKO: DA’IRAR MAYAKA BABBA DAHA AHMADU KAI KADAI, KAZU KA SITURTAMU NA GASKI. BAITI NA BIYU: RANAR TASHI MUKE ROƘON KA, YA RASULALLAHI, KA ZAMA SHIMFIƊIN CETONMU, DA IZININ ALLAHI. MADAUKAKI
2026-10-17 01:52:29
13
bsfbishraf
𝔅𝔖𝔉 𝔟𝔦𝔰𝔥𝔯𝔞𝔣 $ :
Shehi aimana iso zuwa wajen shuga dan hasken ranar isra’i 🙏🏼
2026-10-16 23:55:40
9
fahadclothing81
Fahad danlity :
To nima ganawa yame iko sama da kasa gurin zantar da hukunci abunda kakeso shi Allah yakeso ya habibin habinsa
2026-10-17 08:04:58
1
muhammad_mufty22
@muhammadmufty_(uban_chart) :
Da irar Makayaka Babba Daha Ahmadu Kaika gane Allah bamu ba
2026-10-17 06:26:31
1
garzalishehu
garzalishehu :
Ahmadu ga ghazali me laifin nam* Nazoma da ahalin jargon nam* Ahalin Ali fadima suke nam......
2026-10-17 00:31:54
3
user8533409726195
Rerbeeter💘 :
Allahummah salliwasallim Ala nabi na Muhammadurrasulullah sallahualaihiwasallam Ameen 💯 ga baiti na na koda yaushe 😩💔🤝
2026-10-17 08:03:24
1
abubauiuzx8
ÐÃÑ=ÎŇỲÃŚŠ🥰 :
nace alfarma manxo allah s a w 🙏🙏🙏da darajar iyayinka ka sayamin waya
2026-10-16 23:54:57
2
usama.sani694
Usama Sani :
I love you maulana ❤️❤️
2026-10-16 23:09:14
2
auwal_001
Auwal sunusi ashir :
ba abindake iya burgeni inbabukai abin tunqahona nagaske🥰🥰🥰
2026-10-17 04:41:20
1
yaron.argyle
🪖𝔂𝓪𝓻𝓸𝓷 𝓐𝓻𝓶𝔂 🇳🇬 :
𝐲𝐚𝐦𝐚𝐡𝐚𝐦𝐮𝐝𝐮 𝐝𝐚𝐡𝐚 𝐛𝐚𝐛𝐚𝐧 𝐬𝐚𝐫𝐤𝐢 𝐠𝐢𝐫𝐦𝐚 𝐧𝐚𝐤𝐚 𝐲𝐚𝐰𝐮𝐜𝐡𝐞 𝐚𝐲𝐢 𝐦𝐚𝐦𝐚𝐤𝐢 𝐭𝐚𝐥𝐚𝐟𝐚𝐧 𝐤𝐚𝐬𝐚𝐧𝐲𝐚 𝐤𝐨𝐦𝐚𝐢 𝐲𝐚𝐦𝐢𝐧 𝐬𝐚𝐮𝐤𝐢 𝐢𝐧𝐲𝐢 𝐲𝐚𝐛𝐮𝐧𝐤𝐚 𝐧𝐮𝐫𝐚 𝐤𝐨𝐧𝐚𝐧 𝐧𝐚𝐣𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐤𝐢 🕌🕋🕋 𝐬 𝐚 𝐰 💝❤️❤️❤️
2026-10-17 01:14:15
1
djmaster9
Dj Master mani :
Dan Allah ya sunan kasidar nan
2026-10-16 23:31:57
2
abdussamad6987
abdussamad :
Da irin mayakan faffada, Annabi kai kaɗai kazo ka satar tamu, Sautin salatinmu a gare ka shi ne babban fatarmu, Hasken fuska da dabi'arka sun haskaka dukkan rayuwarmu, Zauna damu Ya Rasulullah, kai ne kyakkyawar mafakarmu.
2026-10-17 04:45:41
1
alhussainyjos
حسين محمد :
Dan Allah mai yabo kamin video
2026-10-16 22:20:31
2
ibrahim.muhammed31
Ibrahim Muhammed :
masha Allah kana.allah yakar sutora
2026-10-16 23:26:57
1
aliyumodibbo812
aliyumodibbo812 :
s. a. w.
2026-10-17 09:23:51
0
mai_annabi_sak
mai_annabi_sak :
annabi ni ina cikin wani haliii soyayyarka nasaka acikin kwali sanadin so yabani dukkan tajjalli karche dai ganinka zanso inyi afarke
2026-10-17 09:43:56
1
autan.shehu237
❣️🤗AUTAN SHEHU 237🤗❣️ :
Dan Allah a saka mana zalar kidan
2026-10-17 09:47:38
0
ysonnation
Y SON NTION...💫✨⭐️ :
Mu manzan Allah kadai muke iya wakewa
2026-10-17 09:45:32
0
mr.reaction3
Son of grace🙌 :
Kara lpy
2026-10-17 10:23:38
0
admin001749
Admin001 :
Sallallahu alaihiwa sallam
2026-10-17 09:32:33
0
To see more videos from user @juniorshehitajulizzi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About