@Suhakill ta Annabi S.A.W:Allah ya tsare a isar min da gaisuwata wurin na saman kowa, imamun mursalina, mai gaskiya abin gaskata, sarka kake dan sarkakaku, ya nurul hakki, sugatulahi kaga nabiyi zakiyi takiyi, hafizina zakirina sai akilina abban Batulu,mata ga jarumi,wato assadullahi kofar ilimi
2026-10-17 04:36:00
1
MAI ANNABIN DAI :
Munson baitin arubuce
2026-10-16 23:39:10
2
futuhine na baban shehu :
Dan Allah ayishi a rubuce banajin qarshen me aka ce 🙏🏽🙏🏽🙏🏽