@waraka_temple: Ku kalla har karshe Sannan Kuyiwa Annabi muhammad S.A.W Salati a comment section

Waraka temple
Waraka temple
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 17 October 2026 04:40:08 GMT
114432
9195
429
1644

Music

Download

Comments

al.amin.mty
Al amin Mty :
@[Heartwarming][Heartwarming] saw
2026-10-20 22:47:33
1
hassanarah676
hassami Arah :
destiny is only delley but never change
2026-10-19 20:46:42
1
girly.sma
Cutieee🥰 :
Gaskiya wanan abun ba gaskiya bane babu wanda ya isa ya kwace maka abunda Allah ya baka
2026-10-17 07:26:35
189
muhammed..burka.shriff
Muhammed. bukar sheriff :
I need your help ma
2026-10-20 19:44:36
2
najaatu975
Najaatu Hussaini :
Wai dama da gaske anayi? 😳
2026-10-17 04:57:20
16
ahmadslhu
AHMAD S :
Allah kawai yakeyin wan nan
2026-10-17 07:43:56
30
beby.nasmah
Beby Nasmah :
Allah yaqara lfy
2026-10-19 23:25:38
2
luxurybymaryamouu
luxurybymaryamouu :
Allah ne kadai keda wanan ikon😅 wlh mutum bai isa ba☺️
2026-10-17 17:54:36
53
babanjanan
top rank 1 :
Alqawarin Allah baya tashi, kowa da qaddarar da Allah ya Halicce shi
2026-10-17 06:54:41
61
muhammadlegend001
Muhammad Legend 001 :
𝐊𝐮𝐝𝐚𝐢𝐧𝐚 𝐬𝐚𝐤𝐚𝐰𝐚 𝐦𝐮𝐭𝐚𝐧𝐞 𝐤𝐨𝐤𝐨𝐧𝐭𝐨 𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐤𝐚𝐧𝐠𝐢𝐧 𝐫𝐚𝐲𝐮𝐰𝐚𝐫, 𝐬𝐚𝐛𝐢𝐝𝐚 𝐦𝐮𝐝𝐚𝐢 𝐦𝐮𝐧𝐬𝐚𝐧 𝐜𝐞𝐰𝐚 𝐚𝐛𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐫𝐮𝐛𝐮𝐭𝐚 𝐧𝐚𝐡 𝐚𝐫𝐳𝐢𝐤𝐢 𝐤𝐨𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐭𝐚𝐥𝐚𝐮𝐜𝐢 𝐰𝐥𝐥𝐡 𝐬𝐚𝐢 𝐤𝐚𝐲𝐢𝐬𝐡𝐢, 𝐢𝐥𝐥𝐚 𝐚𝐝𝐝𝐮'𝐚 𝐝𝐚 𝐭𝐚𝐤𝐞 𝐬𝐚𝐮𝐲𝐚 𝐦𝐮𝐦𝐦𝐮𝐧𝐚𝐫 𝐤𝐚𝐝𝐝𝐚𝐫𝐚. 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐤𝐲𝐚𝐮𝐭𝐚 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐫𝐮𝐟𝐚 𝐦𝐚𝐧𝐚 𝐚𝐬𝐢𝐫𝐢
2026-10-17 13:58:54
26
sarauniya_radio
𝑺𝑨𝑹𝑨𝑼𝑵𝑰𝒀𝑨 𝑹𝑨𝑫𝑰𝑶 :
Zubaida...😳
2026-10-17 07:50:22
16
sumeeglam0
sumee henna :
Radittu billahi rabban wabil islamu dinnan wabi Muhammadun sallallahu alaihi wasalam nabiyyan warasulah 🤲🏼🙏🏼 allah kasa mu tsira da tauheedun muh
2026-10-17 15:01:32
24
sule.kudi
Sule Kudi :
to gaskiya inde haka ne kun raina allah wlh
2026-10-17 13:08:56
14
mak98217
MAK :
what is the solution?
2026-10-20 09:07:38
1
m.sharif400
m sharif :
wlh wannan abin ne yake damuna sosai harna gaji da neman magani
2026-10-17 05:44:06
7
barkindo_
Barkindo Muhammad :
Aji tsoron Allah
2026-10-17 07:57:32
15
badun3635
MUSA M D FADA :
S A W S A W S A W
2026-10-19 22:17:03
1
faizaaliyufaizaaliyu1
faizaaliyufaizaal :
babu wanda ya isa ya kwace maka Abinda Allah yayi maka
2026-10-17 10:58:48
15
a_aventures
a_aventures|Abuja,sokoto,kebbi :
Ikon ALLAH babu maiyi fa sai ALLAH
2026-10-17 09:40:22
6
jamsad31
Jamsad kids store ⫷⭕❥⫸ :
Gaskiya Bbu Me hawa destiny din wani Allah ba hk yke ba
2026-10-18 09:02:21
6
muhasan.global.re
MUHASAN GLOBAL RESOURCES LIMIT :
toh kar ku taba yarda wannan magana sai tasiri a cikin zuciyarku eh allah shine kadai mai
2026-10-17 11:47:57
7
nazifimasuud
nazifimasuud :
Ana iya canga Abinda Allah yayi kenan
2026-10-17 07:32:54
7
aishaidrisahmad92
ESHA /best kayanmata products :
allahumma salli wassallim Alanabiyina Muhammadin swA 👏👏👏💯💯💯💯
2026-10-17 06:32:55
5
user3901005586002
Amina M Aminu :
wlh hakane Allah katsaremu daga sharrin makiya
2026-10-17 06:59:51
7
amjadleonardo
Amjad Musa283 :
Babu Wanda zai iya sace komai a gon ka dai da izini Allah …
2026-10-17 07:38:58
7
To see more videos from user @waraka_temple, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About