wlh mamu kana burgeni baka nuna sonzuciya kana fadan gaskiya akoh ina koh akan saudiya da ko'ina amma yarima bahaka yakeba yana nuna bambanci afili da goyawa iran baya da huti karara ya kushe saudiya intayi wani kuskure kadan yaita fada yana maganganu intayi na deidei yayi shiru wlh amma kai allah yama albarka 🥰🥰🥰
2026-10-17 08:55:51
6
nanu bauchi toro :
🥰inajin dadin labaranko sosai Allah karamako lafiya darayuwa mai amfani
2026-10-17 08:04:34
8
ibrahim :
ubangiji Allah yakara taimakon iran
2026-10-17 09:53:59
9
Adams ad :
very good
2026-10-17 07:51:45
8
yaya :
jgjhhjtt
2026-10-17 09:04:14
5
MASOYIN NANA FADEEMAH ASW :
Allah ya kare addinin Musulunci da Musulmai masu imani 🤲🤲