exactly haka Nike gudanar da rayuwata, Kuma Ina zaune lfy wlh
2026-10-18 08:25:28
3
Anas Bin Malik :
rashin Sani yayimin illah da yanzu natara kuddi🙄
2026-10-17 18:07:43
11
Danmalan Nguru :
Ni Wlh karatu nake dorawa yara wai zasu takuramin nabari nikama na hakura
2026-10-18 07:17:53
1
mohd bazu :
allah sarki Dr Hussain's kano
2026-10-18 07:34:53
1
Hadejia Diamond :
Akwai wata yarinya muna soyyayya kuma inaji in nakawota gida ba za ayaddaba zanje na aurete yanzu
2026-10-17 21:05:05
3
BARRISTER AYSHER❤️👩⚖️ :
Gaskiya inada tsari da yawa wanda iyayena basusan dashiba
2026-10-17 22:39:28
2
Mahraz Ahmad :
Wallahi ina kan daidai🙏
2026-10-17 22:36:57
3
Yusuf Daheer omaky :
wllh abubuwa dayawa Da xanyi shawara da iyaye na da banyusu ba
2026-10-18 05:16:19
1
Basheer kabeer :
mungode da wnn fatawar hk nake fama da nawa kan rashin fadin komae
2026-10-17 19:22:27
4
samailasalifou :
gaski yane malam amine ya yarabi
2026-10-17 19:45:23
3
S🤝T. :
Abinda muka dinga yi kenan ake gani kamar rashin kunya muke yi. Yanzu alhamdulillah. Sai daukar irin halinmu ake ta yi. Allah yasa muna kan daidai.
2026-10-17 23:14:08
2
Abbaty :
haba ko ince ace komai zaki yi sai kayi shawara dasu Allha dai yasa mudace
2026-10-17 22:55:08
1
Ghali Hussaini :
𝚃𝙰𝙱𝙱𝙰𝚂 𝙹𝙰𝚉𝙰𝙺𝙰𝙻𝙻𝙰𝙷𝚄 𝙺𝙷𝙰𝙸𝚁 🙏
2026-10-17 20:54:59
2
barca💙last🧢born1 :
Iyayena a kauye suke, ni Kuma nadinga Tara Yan sulallana nasiya FILI a Kano nagina banfada masa ba sai daga baya... saboda nasanshi business ingini a kauye nikuma shekara13 cikin Kano Banda shaawar sake zama kauye