@haifan50: #ubangiji_allah_yatsarkake_zukatanmu # A gyara zama A saurara aji bayani akan samun arziki 🧏🧏🧏 ba mai bayarwa sai allah 😄🙏❤️

Muhammad Isah tura
Muhammad Isah tura
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 17 October 2026 11:49:24 GMT
23049
4331
107
266

Music

Download

Comments

muhammad.abdullah6413
Muhammad Abdullahi :
pls let the name of Allah should be in capital letter please may almighty Allah bless us
2026-10-17 20:17:27
5
recover1230
RECOVER :
Na rantse da Allah ina mutuwar son malamin nan Allah ya kara ilimi da lafiya
2026-10-18 06:27:33
19
user95070075202262
[email protected] :
Ameeen ya rabbi
2026-10-18 09:51:08
0
mujaheedzakaria
Mujahiddeen :
Allah yabiyaka da gidan aljanna mallam
2026-10-17 22:17:34
11
ahmad__ma27
Ahmad :
Pls a wani masjid Malam Yake karatu and wasu days ne akeyi
2026-10-19 06:25:30
1
eshaqs10
ATTORNEY OMAR⚖️ :
Ni masoyin Mallam neh wallahi tun ina dan yaro na. Allah ya ja kwana ❤️
2026-10-17 23:58:59
6
realmbkrealmbk
mbkmbk :
please Dan Allah Ina zansamu full Quran na alaramma malam
2026-10-18 08:50:16
3
adamouchitou
adamouchitou :
Malam allah yasa mu cika da imani
2026-10-18 20:15:28
2
mubarak.aminu90
Mubarak Aminu :
allahhu akubar allah ya'karamaka lafiya danisan kwana malam
2026-10-18 19:39:22
2
user4569946107573
aminu jibrin A.j :
Ya Allah yaqara wadataka da lfy mlm Allah yasani inaqaunarka tsakanina d Allah
2026-10-18 16:37:25
2
zahraddeenabdull7
Mainasara :
pls a wani state yake ne wannan malamin
2026-10-18 08:03:29
1
abuaffane10
BORNO ANNOOR FASHION CAPS :
muna da huluna masu inganci
2026-10-18 16:10:24
1
umaima2734
umaima_idris :
Allah ya qarawa malam lafiya da nisan kwana me albarka
2026-10-18 04:57:23
3
islamkoko37
ISLAM KOKO :
ba malamin da nake so na ke saurara na ke amfana da shi Kamar malam Haipan, Allah ya qara lafiya da nisan kwana masu albarka
2026-10-18 12:56:17
1
ridwanualiyusalihobabba7
RIDWANU ALIYU SALIHO BABBA :
Masha Allh 💯
2026-10-18 20:35:36
2
bash.man888
Bash Man :
alhamdulillah
2026-10-19 06:20:47
1
umaryau4949
Umar Ahmad :
Ya Allah ka karawa mallam lpy
2026-10-18 18:39:10
1
abdulak605
ABDUL AK605 KOFAR RUWA :
Allah yakara lafiya
2026-10-17 21:53:46
1
abdullahibilal1
Abdullahi Bilal :
Masha Allah
2026-10-18 06:08:34
1
umari_1267
Itz Umar :
Allah Ya haɗamu a Aljannah damu da Malam da zuri'armu baki daya.
2026-10-18 11:48:56
1
oussamatou.illias4
Oussamatou Illiassou Ibrahim :
زاد كم الله علما نافعا يا فضيلة الشيخ مالم
2026-10-17 23:21:06
2
ahmed.bade0
Ahmed Bade :
Allah ya qarawa rayuwa albarka mallam
2026-10-17 21:39:05
1
deedath001
Ahmad Deedath :
Allah yakarawa rayuwa albarka sheikhana
2026-10-18 08:37:32
1
rabiubello001_rb
RB KANTINDAJI MULTIPURPOSE :
Masha Allah
2026-10-17 21:33:12
1
abuismaeel6
Abu ismaeel ✌️ :
Masha Allah ubangiji yaska da alkhairi 🤲🤲🤲
2026-10-19 09:10:35
2
To see more videos from user @haifan50, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About