@sancynewtv: Replying to @maijaka08 #kalamansoyayya #arewa__tiktok #fyp #viral #mrsirri

Limamin Masoya
Limamin Masoya
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 17 October 2026 12:29:03 GMT
43769
5996
109
146

Music

Download

Comments

maijaka08
Mai jaka enterprises :
Ina godiya Allah ya qara basira Saida kai limamunmu
2026-10-17 12:31:40
12
khaleedmohammed20
Khaleed Mohammed :
Mudai soyayyan abinci kawai muka sani
2026-10-17 15:34:31
5
milla.gros4
la reine :
wow irin wannan kalamai haka wlh gwanin birgewa 🥰ina tunanin abinda kawai na rassa a soyaya kenan wlh 🥹🥺ina fatan allah ya bani irin wanda zai ringa saka ni nichani haka 🤲 kai dole ma nayi flowing naka 🥰
2026-10-17 19:57:26
3
abdullahiabubakar695
Real🥋Abdul☠️ :
chief imam
2026-10-17 22:13:32
1
salimtopfans
꧁☬AL QUR AN KARIM☬꧂ :
Gaskiya oga ka cika limamin masoya Allah Ya ja zamani
2026-10-17 16:18:37
2
sojanmaaiki
💫SOJAN MAAIKI💫 :
kai very good
2026-10-17 17:31:41
0
matachi0
matachi +213562273303 chamsou :
Macha Allah
2026-10-17 13:18:38
4
abdullahi111musa
@abdullahi musa :
Masha Allah
2026-10-17 22:23:09
1
mrdankwanya
mr,d@nkw@ny@ :
gskya megidah kai duniyane
2026-10-17 17:01:50
1
ogabdulmalik
404 :
😂😂😂Wllh wannan abu bai taba zuwa kaina ba😂🤣🤣🤣
2026-10-17 16:49:14
2
basharibz001
£BASHARIBZ001👑👑 :
muna godiya liman
2026-10-17 17:26:07
1
aminu_ado677
ʟoᴠᴇ ᴅɪᴀʀɪᴇꜱ ᴡʀɪᴛᴇʀ✍︎🕊️🥀 :
ogah na 💪🏻
2026-10-17 13:10:10
3
finisher681
FINISHER :
Dan sarauniyar soyayyar kasar hausa
2026-10-17 18:37:43
1
ibrahimmussty
ibrahimmussty :
inayinka
2026-10-17 23:03:37
0
user1925776717714
nasiru garba :
gaskiya an ta shi kai na
2026-10-17 16:46:54
0
abubakarmaigari256
🤫KING.. GOMAH ❤️ :
amma kai baka soyayya
2026-10-17 15:10:24
1
aminu.sadiku
Aminu Sadiku :
gaskiya kai bala'ine
2026-10-17 13:41:47
1
saniukasha83
Albany Ukasha Sani 83 :
1masoyiya wayar nan tawa fa batada lafiya,, saboda aya biyar bataga sakon kiba 2 Allah yasa baki fita cikin mutane da wannan kwalliyar ba,idan mutum yafada kwata ko yayi hatsari da abun hawansa alkur an laifin kine 3zan baki shawara kar kiyadda hukumar kulada hatsari su kina fita batareda likaf ba yakamata kizama yar kasa tagari ki rinka fita tareda nigabi 4 hello kina magana da lauyan ukasha ne wato anshigar da karar bisa tuhuman laifi kamar haka laifi na farko kin sace masa nutsuwarsa ada yakasance nitsassen yaro amma daga haduwa dake kim tauwatsa masa wannan nutsuwar ,,,da alama kin zautar dashi domin kuwa bayida wata aiki sai ambatan sunanki laifi na 2 kuma kin sace masa barcinsa a yanzu yadaina yin barci kwanta kwata ko yasamu yafara yin barcin sai tunaninki yatayar dashi wannan babban laifi ne laifi mafi girma kuma da ake zarginki dashi shine kin sace masa zuciya dun haka kotun masoya na nemanki da kigabatar da hujjojinki kan wannan zargin da ake miki kai legend gaskiya kaci sunanka limamin masoya
2026-10-17 16:55:02
1
dansunnah83
Dan Sunnah 🤸🫂💯💫💸💰 :
nakaru following naka Dole 💯
2026-10-17 22:05:50
0
user5804881406816
fation disine :
𝐭𝐨𝐛𝐚𝐬𝐞 𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐛𝐮𝐝𝐮𝐫𝐰𝐚𝐧 𝐝𝐚 𝐳𝐚, 𝐚𝐬𝐚 𝐝𝐚𝐫𝐢𝐲𝐚𝐧𝐛𝐚😔😔😔
2026-10-17 21:26:48
0
greenarchitect7
Abdulsalam Sani Abdulsalam :
Wllh ina sa mutane dariya sosai amma wllh budurwana bata da fara'a
2026-10-17 17:49:52
0
unclenass1
UNCLE NASS :
Masu Aure mu fada masu gaskiya ko mu bari sai sun shigo Daga ciki🤣🤣
2026-10-17 21:22:54
0
nourasalifougmail
[email protected] :
[Cœur rouge][Cœur rouge][Cœur rouge]
2026-10-17 15:39:23
1
nuraaliyumaradun
nuraaliyumaradun :
😂😂😂
2026-10-17 14:03:28
1
c.r.7.boy.c.r.7.b
Kasino boy :
😳😳😳
2026-10-17 16:00:12
1
To see more videos from user @sancynewtv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About