Allah sarki wallahi maganan shi daga chikin zuciyarsa yake fitowa Allah ya saka muku
2026-10-17 19:13:01
362
moubarak manager :
ka kusa kasani kuka allah yaisan muku
2026-10-17 18:17:21
171
sirkhvlifvstarlink0 :
Daga ranar da Talaka yayi hankali zai gane tsoro ba a hannu governor yake ba yna hannu jami’an tsaro
2026-10-17 19:32:46
96
Kafi Naira :
The pain shows in your face😢 Allah ya saka mana
2026-10-17 20:10:20
53
Badaru Ahmad :
Amen ya Allah
Allah ka saukar da masifa da bala'i garesu
2026-10-17 18:03:17
52
Abdul Hakim Ismail :
Allah Sarki dan garinmu, Allah ya muna maganinsu Amin
2026-10-17 17:32:15
55
Uncle Meme :
Kun fara wayewa kenan. I pray God helps you and comfort you all
2026-10-17 21:16:03
3
Tukur_Sadauki Musa :
Wallahi kana Magana Ina shirin yin kuka Ya Allah Ubangiji ka isar Mana ga Shuwagabanninmu Wlhi Sun chuichemu Sun sayardamu Ni Abunda da ma yake dauremin Kai shin Wai Gomnonin Arewa Da senate dinmu Da chirmomi da Duk Sauran Masu riqe da Muqamai shin Meyasa Bazasu Tunkari shugaban kasa ba Baki dayansu su ko kamai irin Abunda yk frwa Ayankunansu Kuma Meyasa Abunda akeyi A Arewa shin Meyasa ba,Ayi Akudu Wannan Ya Nuna Muna ku
kuna sane Da gangan Duk Abunda ake yi kuna sane
Ko dai kunsayar damune?? Zamu hadu daku Agaban Allah Kuma zakuyi Bayanin Duk Abunda kukayi wlhi
2026-10-17 21:03:41
25
MUNZEER001🦅 :
Ubangiji ya Allah duk wanda yake da sa hannu cikin wannan ta addancin Allah ka hanasu jindadin duniya da Lahira kada Allah yabasu ikon amsa tambayar kabari 💔🥺🙏