@avdoolmaje: Yadda aka gudanar da taron wayar da kan mata kan Sankarar Mama (Breast Cancer) ƙarƙashin jagorancin Mai ɗakin Gwamnan jihar Katsina Hajiya @Fatima Dikko Radda , wanda Gwamnan jihar Malam Dikko Umaru Radda ya samu halarta. #capcut #malamabdulmaje #campaign #fatimadikkoradda
Malam Abdul Maje
Region: NG
Saturday 17 October 2026 15:27:24 GMT
Music
Download
Comments
Maijiddah :
ina son Fatima sbd naga tana son mutane
2026-10-17 18:07:54
15
yusufnuhu3 :
damunyi APC Amma yanzu mungane ancocemu bamayi
2026-11-07 08:40:34
0
aysha1999 :
Masha Allah
Zinariyar gwagwaren katsina🥰❤️
2026-10-17 17:31:35
3
Nafeesat Abdullahi engineer :
me and look alike 💖💖
2026-10-19 14:07:35
1
maryam Aliyou :
taron amfani da mutane wurin samun percentage daga wurin wayenda suka kirki cutar da maganinta
2026-10-18 19:51:46
2
Bara'atu Aminu :
Masha Allah Ubangiji Allah ya kara Suttura Allah ya kara mana lafiya
2026-10-17 18:12:45
0
walidi bala :
malam abdul maje bikko sai yagara
2026-10-17 16:08:11
4
hafsat hamisu :
Allah ya faranta miki yasa a gama lfy
2026-10-18 21:57:45
0
usaini A. R.T kankiya :
2026-10-18 10:58:47
0
Aguyson22 :
shugaban barayin jahar katsina
2026-10-18 15:23:20
0
Dr Nazifi Bk :
allah qara lpy mai gida
2026-10-18 18:44:35
0
Hajara_Bashir🧬 :
Masha Allah ❤️
2026-10-21 10:45:02
1
Zainab Alhassan :
Masha Allah momi na Ina sanki Allah ya nunamike ko amafarki ne
2026-10-17 17:02:36
0
Hajiya Yar sokoto :
Masha Allah tawa
2026-10-22 22:13:30
0
user2578295660862 :
Good day
2026-10-29 17:47:48
0
user8473770424682 :
Allah sarki
2026-10-18 20:13:23
0
fahat bishir :
2026-10-18 05:24:07
0
H2 :
insha Allahu zan zabi dikko karo na 2 sbd ke
2026-10-17 20:16:30
1
YAR KATSINA 🫰🏻🫀 :
Kar dai a manta idan Angama awareness din to kar macen da taje asibiti domin ganin likitoci sunyi yajin aiki
2026-10-18 06:53:40
1
ni yar kanoce ama inayin zinariya kinfi azurfa tanada fara a
2026-10-23 19:03:33
0
Aisha Awaisu :
Wlh d matar gwamna Katsina d na Neja suna burgini sosai ba irin n Kano d sauran jahohi ba domin suna son talakawan su
2026-10-21 07:28:22
0
Maryam Usman :
🥰🥰🥰
2026-11-04 09:54:52
0
Rukaya Muhammad :
🥰🥰🥰
2026-10-30 14:28:48
0
user7582608009035 :
🥰🥰🥰
2026-10-17 18:18:11
0
To see more videos from user @avdoolmaje, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.