@barauijibrin: Arewa for Asiwaju Jawabin da na gabatar a yau yayin ƙaddamar da ofishin yaƙin neman zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin wa’adi na biyu, ƙarƙashin ƙungiyar Arewa for Asiwaju (A4A), a ofishin ƙungiyar da ke Garki, Area 11, Abuja. #dspbarau #deputypresidentofthesenate #APC #likes #A4A
Allah Ya Maimaita Maka Kujerarka Cikin Sauki Mai Girma Sanata
2026-10-17 16:38:12
2
Abdulhamid_Babs :
sau biyu ne...
2026-10-17 17:53:18
1
SANI LISKO KURA 0.8.0.38521653 :
Allah ya hadamu da Alkhairi da masu Kaunar mu 💚
2026-10-17 22:28:59
0
aliyu abdulkadir :
Masha Allah
2026-10-17 21:48:34
0
Dauda_ a_ Jama'a ☑️ :
Gaskiya me girma sen.maliya ina matukar ganin kimarka da darajar ka, ammafa wannan maganar dkky mu idan tinubu ya koma wlh mu mutuwa zamuyi saboda talauci dan yanxu hakama jarina 1.5m wlh ya karye kaf babu komai kuma ni ina da yakinin abinda ya jawo shine policy's din tinubu ne👌👌
2026-10-17 21:50:31
0
abduldgwbackup1 :
Wai yan Arewa ne suke maganar tsarin karba karba a Nigeria Sabida rashin ki shin al umar su babu wani maganar tsarin karba karba ai ba constitution bane rainin wayo ne kawai na Yarbawa
2026-10-17 21:51:25
0
mahmud Senegalese fashion :
Maliya
2026-10-17 20:53:02
0
Ibrahim Sani Garka Dbt :
DSP
2026-10-17 21:35:39
0
Amina Muhammad :
2026-10-17 21:41:39
0
Dalhatt01 :
Mu dai bamuda hujjar yin apc
2026-10-17 20:28:34
0
mai bichi :
Masha Allah DSP
2026-10-17 20:28:41
0
NAGIDANKWANO, 001📚 :
Waye shugaban A4A
2026-10-17 19:09:13
0
Abu ustaz :
munatare dakai baba
2026-10-17 19:39:14
0
SENATOR BELLO (MB) :
Sai AFor A
2026-10-17 19:18:19
0
idrishakmi :
2026-10-17 20:13:31
0
abbakar :
sai maliya inna sanka oga daga tudun wada local government allah ykai matsayinka gaba❤️❤️❤️
2026-10-17 19:30:56
0
Allah abin godiya :
bamayi wlh sai atiku inshallah
2026-10-17 19:25:51
0
LIMAN MAI CANOPY 🙌🤝 :
mai girma Senate president allah ya maimai tamaka
2026-10-17 17:46:43
0
يا ابن هاشم :
mutane bazasu kara yadda dakuba maciya amana mukara bashi dama dayayimana mai yasamu manpetur 178 yamayar dashi 1500 zaku gayawa jakan cikinmu su kara yadda daku amma ba saran mumini agurin daya sau biyu
2026-10-17 20:56:30
0
Mohammed :
😃😄😄😁😆😆😆😆😅😅😂🤣🤣🤣☺️☺️😊😊
2026-10-17 21:11:22
0
NURA BAWA💫💫🏍️ :
🥰🥰🥰
2026-10-17 21:47:00
0
Abubakarbola :
🥰🥰🥰
2026-10-17 19:43:37
0
user21367557080853 :
🥰🥰🥰
2026-10-17 19:37:46
0
D S G GULMA 09069737427 :
🥰🥰🥰
2026-10-17 19:21:37
0
Fatima beuty :
🥰🥰🥰
2026-10-17 16:38:08
0
To see more videos from user @barauijibrin, please go to the Tikwm
homepage.