Wallahi ina anfana sosai Allah yakarawa rayuwa albarka wlh inajin dadi sosai
2026-10-20 06:31:32
6
Yusuf Aminu Yusuf :
Allah yasaka da alkhairi
sannan malam inaso akara yiwa masu sauraro bayani akan فعل الأمر domin ainihinsa طلب ne tom sannan kuma sai ya kasu kashi uku sune kamar haka;
١ الطلب الدعاءي
٢ الطلب الرجاءي
٣ الطلب الأمر
kaga فعل الأمر shine yazo akarshe
muna godiya mal.