Allah ya cika Manzon Allah SAW a siffa da ma'ana, shiyasa a daraja babu kamar sa, a wajen kyawun halitta ma yayi daban da sauran mutane Sallallahu alaihi wa Alihi Wasallam.
Manzon Allah SAW, ya kasance fari mai kyau da annuri, mai daidaitaccen tsayi da siffar jiki, mai kyakkyawar siffar fuska da zagayenta, kuma mai kyawawan idanuwa.
Haske yana haskakawa daga fuskarsa, har ya cika idanu da ɗaukaka, girma da kwarjini, wanda ke sa mutum ya sunkuyar da kai saboda girmamawa gare shi Sallallahu alaihi wa Alihi Wasallam.
Muyi salati ga Manzon Allah SAW
2026-10-18 19:50:38
3
D K boys fulani 🙏🙏👍👍💯 :
S A W
2026-10-18 08:52:10
4
Ebbraheem Shareef Uba :
SAW MUNTUBA YA RASULILLAHI
2026-10-18 00:33:53
3
Kabiru Oc :
sallallahu alaihi wassalam
2026-10-17 22:43:14
2
Naxefi musa uthman :
salallahu alaihi wasallama
2026-10-17 21:09:46
3
Mukutaruu zain :
sawsawsawsawsawsawsawsawsaw ❤️❤️
2026-10-18 20:26:32
1
dan mama boy :
sallallahu alaihi wasallam
2026-10-18 15:59:36
2
Kader samunou :
2026-10-18 13:54:48
2
kawusani6 :
sallallahu alaiyi wasallam 💚🤍🤍💚💚
2026-10-22 16:40:44
0
Zubairu Yusuf :
saw
2026-10-21 18:48:04
0
Aliyu Yunusa :
Sallallahu Alaihi Wa Ahlihi Wa Sahbihi Wa Zurriyyatihi Wa Sallama Tasleeman Kathiran ❤️❤️❤️