@garzalimiko: yanzu! > Wannan album na musamman ne a gare ku, na zuba muku dukkan zuciyata a ciki. Kowane waka tana dauke da labari. > Ku je ku saurara, ku yi sharing, ku fada min wacce ta fi taba zuciyar ku. > Nagode da soyayyarku da goyon bayan ku kullum! ❤️ > #Mafarki #SabonAlbum #Dina
Garzali Miko🎵🎵🇳🇬🇳🇬
Region: NG
Saturday 17 October 2026 18:49:02 GMT
Music
Download
Comments
VILLA :
Nagode 🖤🦅
2026-10-17 21:31:35
287
khadija_mainumfashi :
Thank u god❤️🙏
2026-10-17 20:32:46
274
mr.update.no1.backup :
Wato ita daukaka ta Allah ce
2026-10-18 08:44:17
35
Shafaatu 3434 :
da kasaka Mata sunyima amshi dafi haka dadi
2026-10-17 22:35:44
23
official moubaraq 💫 :
uban ansarii Allah yaqara basira 🥰😂
2026-10-18 07:48:23
2
Nazir Mohammad :
miko to the world 🌎[Red heart]
2026-10-17 23:17:15
2
IBRAHIM💝A💖ABDUL🇳🇬🇳🇪 :
basirarka tananan garzali wallahi kacigaba da gashi
2026-10-18 05:03:41
14
ABBA WULARI 🧢 :
Our international
2026-10-18 08:13:02
3
Mrs E🃏🦅 :
Wlh kawai dai dan karka koma wajan yan triple R zamuji wakan nn 🥺
2026-10-17 22:22:15
8
🔴KHADIJAT 💘D heart 🫀💞 :
Alhamdudillah 💪💃💃
2026-10-18 06:48:41
8
Mr_Unknownne :
Mr Unknown Gabanku
2026-10-17 21:02:43
5
boddo322 :
Good yaya gaza
2026-10-18 08:04:46
2
🧕OYUNBO🦋 :
Owner nami
2026-10-18 04:43:48
2
abdoulsalamihaya :
ahaboulilahi
2026-10-18 00:45:02
2
Lauredadinkowabackup :
Nagode Allah
2026-10-18 01:26:11
6
Salissou~🖤🦅 :
Gaza abun ansari 🤭🙌
2026-10-17 18:50:15
8
ABBA MILO 🇳🇬🇸🇦🇶🇦 :
Allah yakara daukaka
2026-10-17 18:50:37
5
Yusuf Yunusa :
rana nafarko danaji wakarka me dadi
2026-10-18 06:42:05
5
musaabdullahiddc :
Wannan tafi daɗi
2026-10-17 19:23:57
5
Yusuf Allaji Boy😎💪 :
Allah yakara daukaka Gazzza💪🫡
2026-10-17 19:11:02
21
aliyu marm001 :
Masha Allah waka yayi dadi sosai Allah ya kara basira 🙏🥰
2026-10-17 19:23:29
15
Sir Mohammed Abba Kur :
nikam narasa wanne irin wakane haka
2026-10-17 19:40:10
12
annabi ni sutura ta :
gaskiya malam garzali miko ka yiwa kanka kiyamun laili da ka fita daga ƙungiyar 3 pul art ka dawo wakar ka wallahi yafi ma alheri allah ya kara basira
2026-10-17 20:10:31
9
Reeconcy __madristas :
waka tayi Dadi Amman kar a kara
2026-10-17 23:14:51
8
To see more videos from user @garzalimiko, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.