@the_dan_inna: Ku nemi sana’a kafin ku gama jami’a😂😭😭

Ɗan Ínna🇵🇸
Ɗan Ínna🇵🇸
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 17 October 2026 19:16:46 GMT
36044
7990
109
248

Music

Download

Comments

aminatuwa12
Aminatou❤️🧕 :
baka fada dawuri ba gashi harnakusa gama service 😭😂
2026-10-17 20:11:34
37
gmnsegobir
Engr Gobir. :
Eat or write 😂
2026-10-17 21:35:14
0
kokeyepes418
Dangote first son :
make god help us
2026-10-17 20:23:00
1
muhammedmaina96
M.D.M :
wllh maganganun ka suna burgeni
2026-10-17 19:27:49
8
faskid529
𝔽𝕒𝕤𝕜𝕖𝕖𝕕 🔥 :
Wai you go cry 😂
2026-10-17 21:14:58
1
the__daenfullu
abba kabiru dandulani :
you go cry💔😂
2026-10-17 21:52:18
1
alintech
ALIN TECH Textiles 🛍️🛍️🛒🛒 :
Aa wlh aure ba sana^a yafishi hatsari 😁😁
2026-10-17 20:26:09
11
senior.man.121
Senior man 121 :
actually speaking kenan
2026-10-17 19:42:53
3
bdurahman234
Mr,D :
Omo no be small thing 😂🤣
2026-10-17 19:20:59
1
hauwatynmamah
hauwatyn mamah168 :
kaiii 🥺 muyi aure kawai.... zanba ka 50k kyauta in sha Allah
2026-10-17 21:13:21
3
purifiedfarmer001
Binhashim001 :
Ina year 2 naje signing form office din wata lecturer sai take cemin ya haka ya akayi aka samu matsala anan nake gaya mata abubuwan ne sunyi yawa ga karatu ga aiki budar bakinta wai "Kana hada karatu da neman kudi kabar neman kudin ka mayar da hankalinka kan karatu" nace mata zan iya barin makarantar ma sbda neman kudin aikuwa budar bakinta tace na wuce na bata wuri bazata yi signing form dinba
2026-10-17 20:23:57
7
ameerattajiri
༺ 𝓐𝓶𝓮𝓮𝓻 𝓐𝓽𝓽𝓪𝓳𝓲𝓻𝓲 :
Ga attajiri yazo fa 😳😁
2026-10-17 20:31:13
1
fxwanted3
Fx-Wanted💀 :
Sau biyu raina yana barin jikina 😂🥺
2026-10-17 22:41:06
2
abuwurma
Abuwurma :
kabari kawai sir ai mu zamubaka labari😂 daga karshe saida naji babu abunda natsana irin karatun 😁
2026-10-17 21:47:36
3
smallycooper
SMALLY,,COOPER🇳🇬🇳🇬 :
kai dai bari
2026-10-17 21:20:21
2
been_abdourll
Abdallah👻🦅 :
shiyasa tin daga secondary muka raba hanya karatu
2026-10-17 20:14:01
2
opphicialny21
opphicialny21 :
Wlh rashin sana a bakaramin tashin hankali bane ina gayama
2026-10-17 20:28:38
2
usmaniyyaventure01
USMANIYYA 001 :
daɗina da kai faɗin gaskiya
2026-10-17 20:43:16
2
goldenspoondelicacies1
Golden spoon delicacies :
tabbas🤣🤣
2026-10-17 21:03:19
1
ansar_simba
ansar_simba :
dan Allah guy nagama degree inasan zuwa Kuwait y zanyi
2026-10-17 21:24:49
1
maialjanah
Ibrahim :
Kaga wani estate kamar Darmanawa Family Homes
2026-10-17 21:34:43
1
mahjub.zaymo
Mahjub Zaymo :
💪💪💪💪😅😂
2026-10-17 19:46:49
1
user12840912568665
B A B A L L U🔌 :
Aspirants can't relate 😅
2026-10-17 22:39:06
1
gaskiya.motors.81
GASKIYA MOTORS 81 :
wlh har'kasa nayi dariyar daban'ma yishirin yb
2026-10-17 19:52:23
2
engr.abubakarmahmud153
Engr.Abubakarmahmud153 :
100%✓
2026-10-17 19:50:48
1
To see more videos from user @the_dan_inna, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About