ya ALLAH kasa mutuwa cee zata fitar damu agidan mazajen mu soyayya da nutsuwa ya tabbata agaremu ya ALLAH
2026-10-18 16:29:57
12
aishaharunasalihu :
hmm wlh nima mijina yana zagin matarsa uwar gida amma hakika akwai tarun matsaloli da ita amma bashi zaisa yana zaginta a gabana ba gaskiya
2026-10-18 02:18:23
5
Khalifa Idris :
wllh shiyasa nafadawa yan uwa na karsuga ina sonta sosai ina biya mata buka tunta ina mata hidima Ace taje gurin boka babu bukan da taje kulawa ce gareni
2026-10-17 22:29:46
7
Shamsudden Sulaiman20 :
allah kara lpy mom🥰🥰🥰🥰
2026-10-17 19:33:11
5
Alisha :
malama Dan Allah inasan number wa yarki zamuyi magana Dan Allah
2026-10-26 15:51:36
1
haliruabubakar236 :
malama Allah ya Saka Miki da alkhairi 🙋♂️
2026-10-17 22:38:12
1
kabirabdussalam23 :
Masha Allah
Allah yasaka
Miki da alkairi
2026-10-18 21:47:25
1
Isa Jajere Adamu :
Bazasuji ba malama kawai da Allah muke barinsu shine gaskiyan magana
2026-10-25 05:28:19
1
Maman Amirah :
hakane malama nimazargina akeyi na,yikukagaji
2026-10-20 21:46:59
1
amrallah :
jazzakillahu kahiran
2026-10-19 15:55:07
1
lawaladis :
S.A.W
2026-10-24 04:49:39
1
user7370484509607 :
اللهم صل على نبينا محمد وسلم ❤️❤️❤️❤️
2026-10-19 09:55:09
1
hamisu DAN smoll :
munagodiya
2026-10-18 11:45:14
1
Habib BabanZara :
Masha Allah malama 👍👍👍👍👍👍👍👍
2026-10-24 07:12:39
1
maman umar :
جزاك الله خيرا
2026-10-18 10:26:55
1
maman khadi :
jazakallahu Khairan
2026-10-22 08:54:31
1
mama Islam🥰 :
masha ALLAH
2026-10-18 05:59:13
1
YB🌬️🌬️Yasmeenbeauty🌬️🌬️ :
2026-10-17 21:19:18
1
mummy jos :
malama dan Allah inada magana
2026-10-19 13:22:01
1
MATAR YAYANTA :
Allah dai tasakamiki da alkairi malama
2026-10-18 17:22:16
1
oum sabreen :
2026-10-20 18:26:27
0
Attazkirah(tunatarwa) :
wallahi Malama ta fahimci aure🥰
2026-10-28 17:31:15
0
maisoon 067 :
Ma Sha Allah
2026-10-18 14:50:39
0
Tumbi Killer :
Akwai maganin tumbi da rage kiba
2026-10-19 09:14:30
1
Imaan Fashion Artistry :
Ni damuwa ta ‘ya’yan da zasu haifa sukuma me zasuyi lokachin su
2026-10-22 14:02:07
1
To see more videos from user @matarshi1, please go to the Tikwm
homepage.