nifa mijina bai tayani rai no ko haihuwa nai bai daukan yaro sai yaro ya iya dariya da wasa Amma da Allah yatashi jarabtarmu yabamu yan biyu usaini Mai atajirin kukan Dara habawa ranar ansha drama Ina jijjiga hassana Yana jijjiga usaini 🤣🤣🤣
2026-10-17 21:57:03
23
Husayn Umar :
pretend as you never see anything 🤣😂
2026-10-17 23:26:01
0
Mummy Mahnoor💞 :
Bundle of joy🤣🤣
2026-10-17 23:13:24
0
Usmanbellorawayau :
baiwar Allah 🤣🤣🤣 ALLAH sakawa iyayan mu da gidan aljannah
2026-10-17 21:46:53
13
Al-Basheer :
Allah sarki uwa wallahi naji tau sayin ta
2026-10-17 21:39:54
7
Maiga :
Wllh sai na Tina sanda akayimun aihuwa Wllh gida na biyar ma suna Jin kukan shi
2026-10-17 20:56:01
4
Maamura Ahmad :
😂😂 Kabarta da aiki
2026-10-17 20:32:57
8
meenat yakasai💦🌊 :
😂akwai matsala
2026-10-17 21:31:37
5
07072962333 :
haka nima nakita fama kwananan
2026-10-17 21:00:42
7
shafi,u~muhammad :
Kaimugu ne wllh 😂😂😂😂😂
2026-10-17 21:45:59
1
Dan hajiya me allah :
Kai ko wlh saina Gaya mata yisn😁🥰
2026-10-17 21:24:55
1
AMATULLAH COLLECTION 🩰👗👙👜 :
wllh innice tashinka zanyi in mikamashi 😂😂😂
2026-10-17 23:33:35
0
CHIARMAN BACKUP :
[Tears of joy][Tears of joy]Amma dai kasan ba ruwa Tasha ba ko[Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-17 21:32:40
1
Rumaah sokoto🫂♥️ :
wlh saika tashi 😂muyi renon tare
2026-10-17 22:59:26
0
namama48 :
2026-10-17 23:29:50
0
ahmadsani :
hhh🤣🤣🤣
2026-10-17 23:32:27
0
AbbatiSuleiman :
uhmmm 😂🤣
2026-10-17 21:20:51
0
DAN AREWA🇳🇬🩵 :
raba daki ya tabbata[Tears of joy]
2026-10-17 22:16:28
0
Jidda mai istihara📿 :
da nine sai ka tashi munyi rainon tare
2026-10-17 21:52:15
0
Ibrahim k Khalid AMV :
mallan rashifa zakayi yauwa
2026-10-17 22:49:59
0
abdulazizabdulabu :
Ja bargo dan ummah
2026-10-17 22:48:25
0
shämsüdëëñ BIG BOY :
Nifa sabida kukan yaro shiyasa har yanxu banyi aure ba 😂😂😂😂
2026-10-17 23:19:32
0
Al arabi🎭 :
kuma wlh tsap zan jira ya gama shan nono ya ragemun nima na kama
2026-10-17 22:30:04
0
maryam🥰 :
ai wlh yadda banyi bacci ba babu wanda ya isa yayi bacci saina tashi mutum 😂😂😂😂
2026-10-17 21:41:05
0
To see more videos from user @elsadeeq150, please go to the Tikwm
homepage.