@sir_topshadow1: Rt. Hon. Jibril Isma’il Falgore — Mayan Gwamna, Bayan Gwamna. Ka jira idan Allah Ya rubuta maka, wallahi za ka yi. Ba ka buƙatar kai ƙara, bibiya, kulli-kulli, gulma ko sharri domin cimma burinka. Abin da za ka yi kawai shi ne ka dage da addu’a, haƙuri da kyakkyawan aiki. Idan Allah bai rubuta maka ba, wallahi duk dabarunka ba za su sa ka samu ba. Domin mulki da nasara, Allah ne ke bayarwa ga wanda Ya so, a lokacin da Ya so.#Kano #bn3157353 #sirtopshadowstudio #PublicService #speakerisworking
SIR TOPSHADOW
Region: NG
Saturday 17 October 2026 20:55:45 GMT
Music
Download
Comments
almuktar001 :
F “1
2026-10-18 18:18:25
0
Arc almara'i Gwarzo :
hhhhhhhh Kano sai namiji
2026-10-18 17:00:43
0
Abba Yusuf :
Felle dayace insha Allah
2026-10-18 15:11:04
0
Ibrahim Mahmoud :
falle daya ce
2026-10-18 12:31:32
0
mudassir Rabiu :
Allah.sarkin.sarauta
2026-10-18 10:34:38
1
Abdulmudallib Rabi'u :
Falle daya ce in sha Allah
2026-10-18 10:07:13
0
hhhh yanayiman gashima yanzu shine akai
2026-10-18 01:59:40
0
ADAM KUTIKI :
F1
2026-10-18 00:27:49
0
AbSAD_✨🦅 :
Falle daya ce Kano in sha Allah🙏😳
2026-10-18 07:46:55
0
S Wazeerii :
F1 insha Allah
2026-10-18 10:17:52
0
Mubee_Shots :
In sha Allah abba 4+4
2026-10-18 04:40:53
0
user8473770424682 :
yanayimana gashinan akai yanxuma amma falle dayace
2026-10-18 06:28:32
0
Uzairu Abban Baby :
Dama anboda yana Magana
Kano Sai namiji ✌️
2026-10-18 00:10:39
0
Engineer yalwa 👷🇳🇬⚡ :
kuma jagora yace mayen govnor baya govnor
2026-10-18 05:44:27
0
usman Dee8 :
Wannann Gaskiyane
2026-10-18 02:40:45
0
abdullahimuhammed673 :
ita abudar
2026-10-17 23:06:52
0
aiwanan kalmar da abba kake
2026-10-18 02:00:08
0
Mr sadeQ :
sifikan tsautsayi
2026-10-18 11:18:42
0
KAMAL :
Kun tashi daga aiki
2026-10-18 05:11:54
0
Ali bala Halilu :
🥰🥰🥰
2026-10-17 20:57:42
0
Hon.umg :
❤❤❤
2026-10-18 05:09:06
0
Abdoul Madjid Hamza :
🥰🥰🥰
2026-10-18 01:26:31
0
abdoulrahim999 :
🥰🥰🥰
2026-10-18 02:49:23
0
abbafilani :
👍👍👍
2026-10-18 06:45:47
0
mustafa aminu :
🥰🥰🥰🥰🥰🤲🤲🤲
2026-10-18 17:44:37
0
To see more videos from user @sir_topshadow1, please go to the Tikwm
homepage.