Allah ya cika Manzon Allah SAW a siffa da ma'ana, shiyasa a daraja babu kamar sa, a wajen kyawun halitta ma yayi daban da sauran mutane Sallallahu alaihi wa Alihi Wasallam.
Manzon Allah SAW, ya kasance fari mai kyau da annuri, mai daidaitaccen tsayi da siffar jiki, mai kyakkyawar siffar fuska da zagayenta, kuma mai kyawawan idanuwa.
Haske yana haskakawa daga fuskarsa, har ya cika idanu da ɗaukaka, girma da kwarjini, wanda ke sa mutum ya sunkuyar da kai saboda girmamawa gare shi Sallallahu alaihi wa Alihi Wasallam.
Muyi salati ga Manzon Allah SAW
2026-10-17 22:30:49
11
Dr. Jibo (Me Allah) :
Yanzu naji sabon ilimi. Malam mun gode
2026-10-18 04:34:33
4
Abdoul kader Aboubacar Boubou :
kaji karantarwa cikin nucuwa
2026-10-17 23:51:15
2
Sadam s Chedi :
Karatu yafita fess malam
2026-10-18 07:21:19
1
Aminu Rabiu Sanka :
Allah yakara taraki malam
2026-10-18 12:47:04
0
Rabilu abdulaziz :
kaji gaskiyya allah ya Kara lfy Mai ashafa
2026-10-18 07:58:30
1
NURADDIN MUHAMMAD :
Ina qaunarka Dan Allah kwarai da gsk mlm.
2026-10-18 07:12:36
1
mansurabubakar230 :
kaji gaskiya
2026-10-18 12:36:04
0
🌺MO'HMD SANEE🌺 :
plz ya sunan wanna malamin?
2026-10-18 12:06:38
0
Ahmad bashir :
Allah ya Kara Imani Mai ashafa
2026-10-18 12:06:16
0
@BASIRU3478. :
Masha Allah sayyidi musal kasiyuni
2026-10-18 00:23:36
1
MUHAMMAD USMAN 603 :
Yanzu naji sabon ilimi. Malam mun gode
2026-10-18 11:56:32
0
Missibahou Yamilou :
بارك الله في علمك ونفع بك الأمة
2026-10-17 22:49:53
2
Hachim moussakane :
Ilimin duniya da qiyama annabi yasani ai
2026-10-18 11:27:53
0
جنيد مالم احمد نراكو :
سلمت
2026-10-17 23:35:09
1
SaniA :
Allah ya saka Shehi
2026-10-18 08:59:10
0
user15572972713803 :
shugaba
2026-10-18 10:10:03
0
SaniA :
Wane mutum
2026-10-18 08:59:12
0
Vasheer Auta :
S.A.W. ❤️🩹❤️🩹❤️🩹
2026-10-18 12:19:12
0
Abdou Rachid Na annabi :
allah saka da mafificin alheri ya sheikh
2026-10-18 11:20:41
0
Hassana Muhammad Yusuf :
sallallahu alaihi wassalam
2026-10-18 11:26:50
0
zainisayid :
2026-10-17 22:07:12
0
To see more videos from user @k.s.m_media_tv, please go to the Tikwm
homepage.