MALAM MUBAREK KAYI KOKARI MATUKA AMMA BARI NADANYI WANI BAYANI DANGANE DA ABIN DA ZAI IYA FARUWA TUNUBU YASHIRYA TSAF WAJAN GANIN YAKOMA MULKI KOTA WANE HALI NAFARKO IDAN HAR AKAYI ZABE BAICHIBA KOKUMA YACHI AKAYIMASA BORE TO ZA'ARABA KASARNAN TAKARFI DA YAJI TUNDA DAMA AI YADADE DACHEWA BAIYADDA DA NIGERIA KASA DAYANE DA KUDU DA AREWA IDAN KUMA INEC TABAYYANA YACHI ZABE KUMA AKA ZAUNA LFY BATARE DA KASARNAN TAHAR GITSEBA TO KAFIN TENUWA DINSA TAKARE SAI YAGAMA TARWATSA AREWA DAGA KARSHE KUMA ARABA KASAR SAIDAI IDAN ALLAH NE YAKAWO MANA CHANJI AMMA GADUKKAN ALAMU ABIN DA YAKE PLANNING KENAN MEHANKALI NE KADAI ZAIGANE HAKA YAKAMATA AFARA KIRA GA MATASANMU NA KUDU SUDAWO GIDA TUNKAFIN LAMARI YAYI TSAMARI AMMA TUNUBU KODA ANBAYYANA BAICHIBA ABUNE ME WAHALA YA SAUKA DOMIN DUKKAN ALAMU SUNBAYYANA.🙏
2026-10-18 08:05:40
13
m.bash ever :
wallashi azahiri a arewa bamuda kamarku kaida kibanna Allah ya muku albarka yakare manaku da kariyarsa
2026-10-18 10:51:33
9
TRIPLE A CLASSIC HOME DECO :
SHOUT SAI MAJOR HAMZA ALMUSTAPHA
2026-10-18 21:33:43
1
Bukar Alhaji grema :
kama manta da abu daya,menene dalilin da yasa,yake cin bashi iIMF bakuma san meye akeyi da kudin,ansa shine plan din raba kasa ne,kudin kuma bayan an raba kasar yankin su, zaiyiwa aiki dasu.
2026-10-18 09:16:04
7
Abasawas Abbas :
Ina poster din SDP?
2026-10-18 13:27:34
0
MR SORACH :
Allah ya kawo wa yan Nigeria mafita, Ameen
2026-10-18 19:46:39
2
Abdulfatah Hassan :
this is madness
2026-10-18 15:34:46
0
Abdallah :
wllh dolene mu matasa mu farka domin goben mu
2026-10-18 14:24:16
4
Raji mukhtar :
Allah ya tsare mu da sharrin su.
2026-10-18 06:34:42
5
Yusuf Gunu :
Matasan 🇳🇬 Nigeria fa ba matasan Arewa kawai ba.
A fuskanci matasan Nigeria gaba daya.
2026-10-18 09:38:57
5
Mbakano furniture and kitchen :
tab lalle akwai matsala Allah y karyasu alfarmar manxon Allah
2026-10-18 20:01:58
2
algumely412 :
gaskiyane oga
2026-10-18 12:57:00
2
Dan Mama :
wannan gasakiyane
2026-10-18 10:46:37
3
Fannami :
Hakane WLH
2026-10-18 08:50:26
3
sanusiabdulkadir89 :
A U K 🙏
2026-10-18 09:20:16
5
Saadan Global :
gaskiya ne
2026-10-18 10:07:56
2
Mai yaki :
GASKIYA NIJERIYA NA CIKIN TASHIN HANKALI🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
MUDAI MUNA NIJAR
2026-10-18 15:41:09
0
Usman Jalo123 :
2026-10-18 09:04:18
2
babban yaro7091 :
hakika dole se waniabu yafaru kawai dai allah yabamu nasara akan azzalumai
2026-10-18 08:16:58
3
Abba fresh money 💰 :
2026-10-18 11:37:16
3
rabia magami :
Allah duk wata musifa Allah kaima na maga ni ta amin
2026-10-18 06:56:19
4
Al'sabor yakubu :
shiwayi ne sani gobe Allah
2026-10-18 11:51:36
1
Ibrahim Muhammad tasiu :
ubangiji Allah yakawo mana chinji na alkhairi
2026-10-18 16:42:25
1
sani Usman :
atunaninkako
2026-10-18 07:39:02
2
To see more videos from user @mubi4sure, please go to the Tikwm
homepage.