@atphausa1: Shugaba Tinubu be nuna bambanci ba tsakani Arewa da kudancin Najeriya, Domin ya Zabga ayyuka a dukkan Sassan Jihohin Arewacin Najeriya— Nuhu Abdullahi Jarumi a Masana'antar Kannywood

ATP HAUSA
ATP HAUSA
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 18 October 2026 04:59:48 GMT
187330
12853
873
196

Music

Download

Comments

user1938442383714
Abdulrazak mukhtar :
Nuhu Allah ya kwashemaka Albarka
2026-10-18 05:52:51
381
user16108265133350
Solex G......On God.....🙏 :
This evil people are the problem of arewa
2026-10-18 19:28:11
0
oksarakeey3
Ok sarakeey :
Ba itaba arewan da bello turji yake mulka
2026-10-18 10:04:20
169
m2sports.ng
M2SPORTS.NG :
Arewa need security and welfare so all the Nigerian.... A position without power it's nothing...
2026-10-18 16:46:58
0
hamzahalilu2
🇳🇬hamzahalilu💫 :
kaga Wannan fa yafi Yan siyasar hadari
2026-10-18 09:33:31
81
annoorr_phone_stare
ANNOORR_PHONE-STORE :
a babarkah
2026-10-18 19:57:04
0
0800musa
Sailor :
SAI DAKU AWAKIN AREWA
2026-10-18 06:36:58
147
alhaji.musa.adamu
alhaji Musa Adamu azare :
Allah yasa asace iyayansa alfarmar Al Qur'an
2026-10-18 05:50:06
32
topplayer9191
A A musa :
zakayi bayani da larabci
2026-10-18 06:48:44
61
yasirismail_
Imam yasir_𓅇 :
Muna nan muna tanada duwatsu sai kunzo compaign din
2026-10-18 06:21:29
26
nurullah4676
Nurullah :
Dukan aikin buhari ne
2026-10-18 08:28:15
11
dahiru_____yahaya
dahiru_____yahaya :
Wai daga adamawa zuwa fufore
2026-10-18 08:23:55
12
nyro__01
𝐍 ʸ 𝕣 𝐎 :
ya sunan wannan Film din 😂
2026-10-18 12:05:48
9
dino14275
Alhaji dino :
wlh hausawane masalan najeria
2026-10-18 12:37:38
8
ummarisahzakka
Ummar zakka :
Shiyasa fa yanxu munfi jin dadin Shirin Rakumi da yan Kannywood din nan
2026-10-18 14:18:15
7
abdoolelladern
MLS Abdul Elladan :
WHEN POLITICS PAYS YOUR BILL, THE TRUTH BECOMES YOUR ENEMY 😑
2026-10-18 10:08:24
3
theycallme_sulaiman
Sulaiman Muhammad Hajo :
Ehhh itace wnn arewan da ake sace mutane. arewan da zaman lpy ya gagareta arewan da yunwa da addabeta kace an bamu minister tsaro to fadamin Ina tsaron yake??? kace munada minister noma Kuma hakan baihana Yan Nigeria kwana da yunwa ba kace anyimana hanyoyi Kuma hakan bazaisa mutum yabi wnn hanyoyin cikin kwanciyar hankali bah. Nigerians all we want now is to live peacefully and have a better future
2026-10-18 07:32:58
30
lil.smile05
lil.smile05 :
Talk about the insecurity
2026-10-18 12:32:03
1
sanimusa39k
bakatsine :
Arewar da ake kashe mana yan uwanmu maza da mata yara da tsofaffi ba dare ba rana, Allah ya isa tsakaninmu dakai nuhu💔😭
2026-10-18 07:58:25
12
abdulrahman.shehu2
Abdulrahman shehu :
Allah wadai
2026-10-18 06:29:05
5
abubakarsadiq_04
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
Wlh banason cigaban mutane 🥹
2026-10-18 06:38:32
8
khalilullah_fx
khaleepet_Fx :
Meye amfanin Railway station, Meye amfanin hanya, Meye amfanin duk abubuwan da ka fada bayan rashin tsaro ya dame mu. Allah yayi mana sauyi na Alkhairi
2026-10-18 08:22:14
8
bigbroda_
𝐒 𝐀 𝐑 𝐊 𝐈 𝐍 𝐅 𝐀 𝐃 𝐀 :
Inadai talakawa ne suka dorashi to yanxu sunce basaso ko ana dole ne
2026-10-18 06:15:13
5
mohammedalkali7
Mohammed alkali m (harr) :
:Ba itaba arewan da bello turji yake mulka
2026-10-18 12:40:21
1
salisuabbah1
Mal Abbah :
#TMG in sha Allah
2026-10-18 11:15:03
2
To see more videos from user @atphausa1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About