@alhazai_dan_bature_zaria: targo Babban Jirgi Kadau Mutum Kadau Kayanshi ✅✅ Sayyadi Kabir Hafeez Dan Bature Zaria Na Annabi Muhammadu Allah Ya Kara Maka Kusanci Da Manzon Allah Daeeman Sabidda Rasulillahi 🤲🤲🤲 DAN BATURE ALKHAIRY NE 💪💯✅
insha allah inna samu kudin mota Dani za ayi mauludinna Ina sonzuwa bijahi rasulullah
2026-10-18 14:27:39
0
zeey love🤍 :
Nidamuwata naje madina 😭😭😭😭
2026-10-28 20:10:32
0
Danwasa0ne21 :
Allah ya kara kusanci da shugaba (s.a.w) Allah ya raya zuria Allah yasa afi haka Allah ya kara Arziki duniya da lahira Allah ya kara suttura duniya da lahira Allah ya kauda idon makiya Allah ya maimaita madina da makkah Allah ya yajikan iyaye Allah ya yiwa rayuwa Albarka Allah Don manzon Allah Allah Don manzon Allah Allah yasa ayi kyakkyawan karshe Don Annabin Rahama (s.a.w)
2026-10-18 13:26:05
0
kasimu jibrin (dan almajiri) :
inyass inyass inyass 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
2026-10-24 08:08:01
0
Abba ahmad uba tofa :
Allah ya kai mu madina
2026-10-27 19:16:14
0
sayyadi na manzon Allah :
madina madina madina madina Dan annabi madina Dan annabi