@siyasar__arewa__20: Bana bukatar dan adam yayi min hukunci so nake Allah yayi min hukunci da kanshi INJI GWAMNAN KATSINA.

SIYASAR__AREWA__2027
SIYASAR__AREWA__2027
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 18 October 2026 07:27:30 GMT
52233
2900
406
265

Music

Download

Comments

annabimuhammad12458973
GoD Is Great :
gaggawar mikake Allah zai hukuntaka inshallah
2026-10-18 14:29:52
42
mk08188694951
Mohammed Yusuf Ac :
live office
2026-10-19 05:43:48
0
sir.olech
Mr bashar :
with respect sir arewa babu talaucii gsky
2026-10-18 21:30:05
0
abdulmutallibjafar57gmai
Abdul Jafar Jirgi(Uncle) :
sir with due respect this is no an excuse. you know about the insecurity and you said you can do it if you can not do it just resigned. wlh Allah will question you about all the blood and life lost because you are a leader.
2026-10-18 19:14:10
8
saifullahi.1saifulislam
Major saefullahi nulhamz 🫶 :
bro Dan uwane kai do not make yourself hyper temp cool and calm yourself
2026-10-18 22:51:19
0
user31695399047111
ibrahim amadu :
1 day 1 day
2026-10-19 05:37:27
0
saifullahi501
Only God Can Judge Me :
ka jira lokaci dikko everything will be end yes God would Judge for any leader so have to try and getting your answer
2026-10-19 08:31:46
0
marafa307
Mas global ventures :
muji tsoron Allah muyi ma Dikko adalci siyasa ba hauka bane
2026-10-18 19:09:16
2
abgy97
Abgy97 :
aidama muzamu iya hukuntakaba Amma kamar yadda kafada Allah zai hukunta
2026-10-19 10:32:53
2
merhermerd01
muhammad danjuma :
kayi hakuri ai dole kayi ma ubangiji bayani idan kaje sai ka kare kanka
2026-10-18 19:31:29
7
usmanuddeabubakar
🧑‍💻 Na maroko🥀. 1984💌 :
Gaskiya yana Shaye Shaye
2026-10-18 16:36:10
3
engrhamzamuhammed
Hamza :
inshaAllah zai muku hukunci daidai da aikin ku
2026-10-19 08:14:28
0
user557946
AJ Rumah Dan alhaji :
Allah yayimana maganin azzalumai Nigeria yahaiyaqayim
2026-10-19 08:13:33
0
abbakar.sadiq061
أبوبكر الصديقي  :
Ai kuwa Allah zaiyi hukunci
2026-10-18 22:09:32
2
nasuru.hamza5
Nasuru Hamza :
To Allah shiyima hukunci dakainai😭
2026-10-18 21:03:52
2
santos7610
Santos761 :
Allah sarki shi ma ya shirya yafadIma Allah komai Kenna
2026-10-18 22:06:46
1
zaraumusa609
zara'u Musa Ahmed :
Nidai narasa meyasa duk d'an siyasa yayi mgn banyarda koda qur'ani nake ganin yana had'iya 🤔 Allah kayimuku abinda kukemuna
2026-10-18 19:24:45
1
hussainamahmud41
Hussaina Mahmud gwagwa :
kaji tuba kuji tsoron Allah kukawo karshan ta'adanci a Arewa
2026-10-18 11:31:48
1
usufdada0
usufdandada :
kai malan inbada ka iyaba kasauka mana
2026-10-18 21:49:35
1
omartijjanii
omartijjanii :
Ka sauka mana tunda ka kasa
2026-10-18 14:57:18
1
aminuusuman377
Aminu Usuman :
Allah yabaku ikon yimana adalci mlm umar[Pray][Pray][Pray][Pray][Pray][Pray][Pray][Pray][Pray][Pray][Pray][Pray]
2026-10-18 21:53:06
1
malam0177
malamringim :
Daman aiba mutum bane yake hukunci Allah ne
2026-10-18 15:09:39
2
deenahbalqis272
deenahbalqis272 :
Sarkin labaran jahar katsina Allah ne ke hukunci dama 😌
2026-10-18 21:47:24
2
mansur.muhammad375
Gassol boy :
karka damu malam zakayi bayani agaban Allah da larabci
2026-10-19 15:56:43
0
user936899336
Usman Muhammad :
Allah ubangiji ya kasha ka dikko tadda Kuma in sha Allah kadana gagawa lokachin yazuwa Kuma in sha Allah apc must to goooooooooooooooooooo
2026-10-19 16:25:56
0
To see more videos from user @siyasar__arewa__20, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About