wallahi sai na goge group din ahlussunh media voices
2026-10-18 09:42:17
2
Muhammad sulaiman Sulaiman :
Kayi hakuri Dr jamilu,Wlh Ni kaina lkcn danaga yanayi maka cin mutuncin zuciya tabaci raina Yayi zafi wlh,Amma jiyama Munyi Fada dashi sosai nabishi DM dinsa nafarfadamar magana,Wlh da Ina kaunarsa saboda Allah,naga yana da alaka da Ahlus sunnah Amma yanzu Bansan ganin videos dinsama,Kayi hakuri malam jamilu Allah yana tare da kai
2026-10-18 08:59:29
4
Auwal B T R 77 :
🥰🥰🥰Dan allah kayi hakuri
2026-10-18 08:23:24
2
Nasser Moussa Attahir :
abin nima yayimin hauchi
2026-10-18 09:05:23
2
Rabiu Usman :
gaskiya ne
2026-10-18 09:15:46
1
💕Aminu Amb👉 :
Dr jamil Allah yakara basira Amen
2026-10-18 09:10:58
1
Mukutar Mukutae :
wannan gaskiya ne
2026-10-18 08:48:52
1
L'Homme de Doummé🇳🇪 🇳🇪 💪 :
gaskiya dai bay yimaka adalci ba kayi hakuri dr Djamilou
2026-10-18 09:07:45
1
Abdoul Rachid Tahirou Ada :
Allah ya saka ma malam djamilu da Alheri
2026-10-18 08:20:42
1
Sunnah boy :
afadamasa gaskiya
2026-10-18 08:31:48
1
user7630987896639 :
kayi hakuri dr jamilu 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-18 10:10:44
0
To see more videos from user @pandodata, please go to the Tikwm
homepage.