A lokacin da lamarin ya faru gungun kudan zuma ne suka fado ko suka afkawa mutane a kusa da masallaci lamarin da ya sa jama'a suka fara gudu domin tsira da rayukansu daga cizon su
Abin da ya jawo hakan Wannan abu na faruwa ne idan gidan kudan zuma ya samu matsala kamar an taba su ko akwai wani abu da ya dame su kamar hayaki wari ko tsananin zafi hakan na sa su fushi su fara bin mutane da cizo
Al'amarin mutane Wasu na daukar hakan a matsayin wani abu na al'ajabi ko wani lamari na musamman amma a zahiri na halitta ne (wato kudan zuma ne suka tashi a lokacin sallah suka razana mutane
2026-10-18 09:56:06
7
Aliyu A haidar :
wai dan allah meyake faruwane
2026-10-18 09:10:58
1
Hajiyah Shalyn🎀📿 :
so sad 😞 wallah
2026-10-18 08:44:40
2
mj fashion plus :
ooo god may the Lord help us 🙏
2026-10-18 21:19:06
0
Ummu Amamah :
Allah yakare gaba
2026-10-18 08:29:32
2
Zeinab🦋🫶❤ :
allah sarki wani sai jan dan Uwansa yake 😭
2026-10-18 08:30:29
2
MR LYTA :
me yafari kuma
2026-10-18 19:44:18
1
Teema Aljazeera Gift Studio 🎁 :
Allah sarki🥺
2026-10-18 11:27:54
2
m pullaku yesoyeso☠️☠️🇳🇬🇳🇬 :
subahalnala😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-18 10:07:46
1
Khadijah🥀🥀 :
wllh wllh haka tafaru agarinmu masallacin juma a zuma ta taso sallar da ba ayiba kenan cikin dadi
2026-10-19 01:02:20
0
Jibrin Nuhu Tinka :
Allah yasa sanadiyar arziqinsu kenana
2026-10-18 10:23:38
1
hamzik Diaz :
inalillah
2026-10-18 10:46:33
1
💞KB💝SHOW 🌏⚔️ :
Allah yasa mucika da Imani 😭😭😭
2026-10-18 22:27:38
0
MŒHÆMMÈD Døllârs 🇳🇬~~🇮🇳 :
zuma 🥺
2026-10-19 07:47:17
0
Golden ladies next level :
Allah sarki
2026-10-18 10:28:13
2
Al AMEEN YUSUF :
Allah ya sawwake
2026-10-18 13:52:47
0
🇳🇬Na gidan Abzeez kano🇺🇸 :
Dan allah wnna gari neh
2026-10-18 14:08:34
0
hj.badee :
Wh is going on please 🙏
2026-10-18 14:52:41
0
kingoflagand. kt 🤲💯👍🗯💭 :
aiko garin zan samu Zuma mai kyau wane garine
2026-10-18 15:48:02
0
✈️YUSUF..S VOA✈️ :
CNN
2026-10-18 20:49:52
0
EBRAHEEMYUGUDA :
wlh so sad 😢😭
2026-10-18 18:21:47
0
Call me hajjaju :
Kamar zango ko
2026-10-18 11:58:12
0
To see more videos from user @kabeer.sani45, please go to the Tikwm
homepage.