@uss21multimedia: Ra'ayin Matasa Wani sabon rahoton Bankin Duniya ya nuna cewa ƙarin ’yan Najeriya miliyan 17.9 sun fada cikin kangin talauci tsakanin shekarar 2021 da 2024. Rahoton da bankin ya fitar a wannan makon ya kuma yi nuni da cewa ’yan Najeriya miliyan 113 ba sa samun ingantaccen ilimi da kiwon lafiya. Wadanne matakai kuke dauka domin kare kanku daga fadawa cikin talauci?#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok

USS21 MULTIMEDIA AREWA
USS21 MULTIMEDIA AREWA
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 18 October 2026 09:00:39 GMT
20291
1642
32
409

Music

Download

Comments

abban2elham
abban ilham :
insha Allah felle daya ce atiku sak insha Allah
2026-10-18 10:57:19
3
akarami720
AKARAMI :
Allah ya sa ka mashi,ya kawo dalilin fitarsa
2026-10-18 11:46:46
2
ibrahimshitu4
tela zagee :
Ancucemu Allah saka mana baki daya
2026-10-18 10:35:35
3
muhammedmurtala71
الوفاء لأهل الوفاء :
لاحول ولاقوة الابالله العلي العظيم
2026-10-18 11:35:35
1
alin.tamaya
Alin Tamaya :
allh sakada alheri
2026-10-18 11:40:12
1
use07049938137
Mubarak Dan niga :
Allah yafitodashi
2026-10-18 11:33:52
1
muhammadu.mbrk.bi
Muhammadu Mbrk bin hassan :
Allah ya kubutardashi da sauran 'yan uwa ya hayyu ya qayyum
2026-10-18 11:19:35
2
zakariya.isiyaku
Zakariya Isiyaku :
wanna gaskiyane
2026-10-18 10:33:42
1
mansirwad
M.Wada :
justice for Aminu Sada
2026-10-18 11:03:04
1
shamsuddeeen17
shamsuddeeen :
Wata shariah sai lahira akwai mutuwa
2026-10-18 13:47:26
0
danbasi58
DanBasi📸💯💯 :
Allah yakawo karshen mulkin Fara hula a Nigeria
2026-10-18 13:06:42
2
gambobappa0
gamboabappa :
gaskiyane wallahi
2026-10-18 12:46:33
0
dan_lawalknk3
dan_lawalknk3 :
Gaskiya zalinci ne
2026-10-18 13:45:00
0
salisu.umaru5
Salisu Umaru :
MAHA NA KATSINA DAN ALLAH ME YAHANA KAMA SHI
2026-10-18 10:34:56
0
rabeebuss
Rabee@buss :
Allah ya sa ka mashi
2026-10-18 12:03:21
0
muhammedmurtala71
الوفاء لأهل الوفاء :
حسبنا الله ونعم الوكيل على الظالمين والمنافقين والكذابين 🤲🤲🤲
2026-10-18 11:35:49
1
saniabdullahi75g
saniabdullahi751 :
Amma ankasa kamo yan ta adda aikin daji
2026-10-18 12:48:49
1
yazidu103
yazidu :
😳😳😳
2026-10-18 11:27:52
0
kabirusalisuaji
keeby s aji :
😳😳😳
2026-10-18 13:32:15
0
risha6143
RISHA :
😁😁😁
2026-10-18 11:49:06
1
dan.ingawa8
dan ingawa :
🙏🙏🙏
2026-10-18 12:49:15
0
abdoul.wahabou235
Abdoul wahabou :
🥰🥰🥰
2026-10-18 12:44:29
0
abdallahmusa137
Abdallah Musa Dan Nijar🇳🇪 :
@🤲👍👍👊👊
2026-10-18 12:17:41
0
abdallahmusa137
Abdallah Musa Dan Nijar🇳🇪 :
@🤝🤲👍👍👊
2026-10-18 12:17:47
0
rachoudi5
RAChoudi :
🥰🥰🥰
2026-10-18 09:14:52
0
To see more videos from user @uss21multimedia, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About