wanda allah yanufeshi da alkairi se ya fahimtar dashi addini
2026-10-18 12:17:31
12
Annabi Shine Mafita🙏🙏 :
gaskiya ni yar tijjaniyace Amma bangamsu da wakarnanba
2026-10-18 15:52:29
2
𝙃𝘼𝙈𝙯𝙖77 :
ni wlh tsoro nikeji kar allah ya hada damu
2026-10-18 10:16:17
6
nana... :
has Bi Nala hu 😭😭😭☝️🤲🤲🤲
2026-10-18 16:01:17
0
☠️øffíçål säs💯 :
Allah yashiga lamuranku
2026-10-18 21:40:37
1
Samira Samir :
nifa nafi ganin laifin masu yadawa waka babu wuyar shika kan yara ko manya se kaga tashige kai kuma abu duk shirka Allah dai ya azurtamu da shiriya tafarkin addinin musulunci amin
2026-10-18 17:16:07
0
khairullahi lawan :
Allah ka rabamu da bidi, a duniya da lahira[Heartwarming]