Annabi s a w yace kada waninku yasha abun sha atsaye,
2026-10-19 13:37:32
0
MC Maleek 🎤🎧 :
wayyyooo dan Allah a bani dama na fashe da kuka 😂😂😂
2026-10-18 23:17:15
3
adam idiris atk :
jama a rakume a ciknmutane
2026-10-18 21:11:16
3
Malan G🦋🤍 :
to jama,a ga sayyadi Dan ruwa
2026-10-19 14:11:46
0
DAN SOJA :
wallahi daman da yunwar sa yazu
2026-10-18 23:12:18
0
Ĩşmąęłğ2_🦅 :
Wlh da mutuwa zaiyi
2026-10-18 18:07:03
0
El SADEEQ 🕊️ :
Allah sarki yunwa yakeji wlh.Allah yakara lpy mai yabo
2026-10-19 13:22:28
0
Ibro💎 :
Amma kano ne ko?
2026-10-18 23:43:05
1
ama_bin_inuwa_enterprises :
Ni dai ina gudanar da harkar Printing, Graphic Design da Advertising a kamfanina mai suna AMA BIN INUWA ENTERPRISES. Muna yin zane-zane, buga takardu, banners, katunan gayyata, stickers, logos da sauran kayayyakin talla na kamfanoni da mutane. A takaice, muna taimaka wa mutane da kamfanoni wajen tsara zane da buga kayayyakin da suke buƙata.
2026-10-18 16:36:23
2
A-LANGEL :
Wllh har yasamin sha'awar Ruwan mani
2026-10-18 20:07:09
2
rabiu kutama :
cida addiniko
2026-10-19 12:37:26
0
ahmadabubakar5563 :
why da Allah bidi yeah nabaya yakdawowa
2026-10-19 14:44:10
0
AbubakarAliyu :
toga rakumi ga gaske ba A I ba😂
2026-10-19 12:50:00
0
fahadsulaiman26 :
To wai Dan Allah a Ina yake zubawa
2026-10-19 13:24:19
0
Ah Yarima :
hhhh a ina yake zuba ruwanne
2026-10-19 14:42:58
0
To see more videos from user @aliyuzaki162, please go to the Tikwm
homepage.