@sabuwar_duniya: #tinubu #Atiku #Tinubumustgo

YAN GASKIYA✊
YAN GASKIYA✊
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 18 October 2026 13:11:03 GMT
8905
347
7
2

Music

Download

Comments

galadima9250
galadima :
naziru yayi magana ta adalci
2026-10-18 16:21:39
1
ibrahimmuhd7351
Ibrahim Muhd :
gaskiya kam
2026-10-18 13:23:16
0
baba.sule.oil.and
OIL and GAS :
shima kashim Yana kiransa da sunansa bakuce komaiba, Malam me kuka
2026-10-18 15:13:04
2
tik873426
tik873426@ :
Tirkashi. Idan kana ma Tinubu campaign, ka fito fili kayi. Ka iya sani Atiku yayi amfani da kalam ai da basu dache ba, amma baka sani ba ko Tinubu yayi maganganu da basu fache ba. Wayace maka Tinubu ba dolo bani.
2026-10-18 23:04:29
0
mohammed.julde
Mohammed julde :
Shima Tinubu a 2015 Babu irin zagi da Bai zagi president GEJ ba ! Saboda haka abinda kayi ma wani za a Maka! Shi Tinubu baya magana direct Yana sa mukarrabansa kamar su kashim shetima,Bayo onunuga da sauran su ! suna zagin Atiku duk ku Baku ganin wannan sai abinda Atiku yace!
2026-10-18 18:25:53
0
ibrahimamusa785547
Ibrahim A musa :
to ina wani mai mutunci a Nigeria sai nakasa yasamu adalci zai iya garmama na sama dashi ko agidanka ka gwada wllh in baka biyawa yaranka bukata baza kaga biyayya yadda ya kamata in dai yasan kana da halin da za kaimasa ko kaima sun shakama naka kasonne kafito kayi tallansu kawai In zakayi ba wani kwana kwana
2026-10-18 13:48:37
0
mohammedabdull877
Mohammed :
😃😄😁😁
2026-10-18 20:01:35
0
To see more videos from user @sabuwar_duniya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About