@elshuaib30: 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣#shubyreact #plateau #sokototiktok #kadunatiktokers #katsinatiktok

Shuby-React🎹🎧
Shuby-React🎹🎧
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 18 October 2026 14:16:59 GMT
127036
18426
662
536

Music

Download

Comments

chef_hauwanurr1
CHEF HAUWA NURR :
Damuwa tah a siya samosa🥹
2026-10-18 21:55:57
19
user3094329351161
princess deejat :
Allah ya isa tsakanina da malamin mu na English
2026-10-18 14:38:48
105
musa.alhassan1
Ms Electronics 🤜🤛💯 :
Allah yasa kada masussuka yaga wannan video 😂
2026-10-18 14:51:59
42
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-10-18 15:08:50
130
bareesta5
Daughter Murjanatu🥀📝❤️✅️ :
wato zan siya na bazawa mijina capacity
2026-10-18 16:18:36
42
fatima.taannabi1
FATIMA TA ANNABI ❤️💘❤️‍🩹🥰 :
Sunana fatima ta annabi
2026-10-18 17:19:00
27
itza.n.g1
Itz A.N.G🫣🫣 :
Annabi Muhammad
2026-10-18 15:04:38
30
sadik.adamu560
Kaska rabi mejini💀🙅 :
Mahammadu rasullilah kumin lkin
2026-10-18 14:24:10
48
ya.malam02
Ya malam :
finally asiri ya tonu🤣
2026-10-18 15:17:10
28
goldenzahrath27
goldenzahrath2 :
Finally asirin physic lecture mu yatonu 😂😂
2026-10-18 15:51:39
5
habibualiyu38
Habibu Aliyu :
nasan yan commet akwai masoya manzon allah wlh🥰
2026-10-18 17:50:42
6
el.liman3
EL LIMAN :
Well, how can I?
2026-10-18 16:18:20
4
user2001466909844
user army boy ☠️☠️☠️☠️☠️☠️☠️☠️ :
what is the back ventures
2026-10-18 15:22:24
3
ishaaq505
Ishaq jos :
research
2026-10-18 16:42:56
0
dauda_m_deey
m_deey_001 :
wannan yabude aiki[Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-18 15:16:30
2
user4939359342470
Saddiqu :
Albany ya Dade yanamana Barazana kenan[Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved]
2026-10-18 15:55:36
1
hamzacotinh
Hamza Coutinho :
no wander
2026-10-18 14:22:56
8
ameenu.umar3
Ameenu Umar :
na dade Ina tunanin bada al'qurani ake rantsar da sugabannin mu ba
2026-10-18 16:47:41
5
mujahidmusa27
mujahidmusa27 :
Kai Duniya
2026-10-18 14:59:07
5
_fauziyyaabdullahi_
Fauziyyar_katsina :
😂zan siya in ajiye in rika yi wa yara na barazana
2026-10-18 15:26:31
6
zainab.yar.mama8
Zainab🦋 yar mama🦋 🇳🇬🇸🇦 :
Akwai irinsu da waya a gidan aikina 🤣🤣😂😂😂🤣🤣
2026-10-18 14:43:25
12
abdullahi.lawal.k3
King👑 Abdul :
nagane karatum Haba nidai naji shiru🤣🤣🤣
2026-10-18 15:35:27
8
abdulrahamanhass84
💫BABA 310👑 :
Kace an daɗe ana raina mana wayo. To gaskiya 2027 in za'a ƙara rantsar da shugaban ƙasar da yace sai an buɗe mana tsakiyar littafin mun gani kar mu je a bashi na bogi ya ɗaga ya gasa mana aya a hannu, shi yasa naga rantsuwar bata cin su ga Tinubu.
2026-10-18 15:07:31
10
dowajumso43
Dowajumso :
indai ina raye sai na zama professor
2026-10-18 14:30:39
6
user7107425555316
SHAMSU DeeN💪💪✊ :
munagodiya 😁😁 tafashe 😂😂
2026-10-18 22:14:54
1
To see more videos from user @elshuaib30, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About