duk da film ne..amma sae da nayimusu kuka 😭..kai Allah ya rabamu da wahala duniya da lahira
2026-10-18 21:18:49
90
Abdoull_Rahman01 :
The Goat Life
2026-10-20 07:30:13
0
zatosky :
i need the title
2026-10-20 22:01:54
2
Khadijat Usman :
name pls
2026-10-20 09:47:41
0
Umar u umar :
wlh har yunzu inada shi
2026-10-19 16:12:19
1
Mrs m♥️ :
wlh nayi Kuka sosai a film din 🥺
2026-10-18 22:39:19
2
ÃƁƁÃN̈ČŶ✨️ :
wlh bana fatan na sake maimaita wannan film din sabida tunda nake a rayuwata ban taba ganin film din da yasa naji gara in dawwama a garinmu duk halin da nake ciki da in fita wata Qasar neman aiki wlh nayi kuka Sosai
2026-10-18 22:20:24
23
Meerah's__Glam :
DARASIN RAYUWA Mutum Dayane yake tsira
2026-10-21 11:35:20
3
Anas Fulanee 🥰 :
Wlh nayi kuka A film din nan Sosaii 🥺
2026-10-19 06:05:33
14
zainababubakar1783 :
Allah sarki nayi kuka sosai dana kalla film dinnan
2026-10-18 20:27:27
8
Sirmoustey :
Tunda nake ban ta6a kallon film dinda na zubar ma hawaye ba sae wannan film din
2026-10-19 21:14:53
1
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Kannywood ne koh
2026-10-19 07:27:54
2
Jiddah Asha❤️😔 :
Dan Allah bro yasunanshi please 🙏
2026-10-18 19:56:00
4
بنت محمد :
Dan Allah ya sunan shee
2026-10-18 19:15:54
6
usmanibrahim110 :
yasunan shi
2026-10-18 21:36:29
0
Nusaiba Muhammad :
nayi kuka sosai abin tausayi
DARASIN RAYUWA sunansa
2026-10-19 06:05:13
5
sadiq bahago :
darasin rayuwa sunan sa
2026-10-19 23:47:54
5
asoebi.and.more :
Dan Allah ya sunan sa
2026-10-19 11:53:37
0
DJ_Dan_China :
nima ina dashi sunansa darasin rayuwa game bukata
2026-10-18 20:14:04
1
Jamila Aliyu :
Dan Allah ya sunana film dinnan
2026-10-19 14:14:12
1
🇳🇪🎙️pappa jeune🎙️🇳🇪🥏 :
ina so 😉
2026-10-18 18:56:44
2
H&H💘💯🔐 :
suna Dan Allah
2026-10-19 07:09:25
0
To see more videos from user @abdoulaaa8, please go to the Tikwm
homepage.