wai ya cika alkawarin daya dauka kan cewa zaije Madinah a kafa daga Makkah zuwa Madina?
2026-10-18 15:08:35
172
habibu muhammad :
Guda nawa ku k dashi a gidan ku?
2026-10-18 19:27:22
20
Ghost👻 :
A mahangar ilimi da zurfin tunani, maganar cewa an halicci duniya da Lahira saboda Manzon Allah ﷺ ba ta tabbata da ingantacciyar hujja daga Alƙur’ani ko Hadisi ba. Allah ne Mahaliccin komai, kuma Ya bayyana cewa Ya halicci aljanu da mutane ne domin su bauta Masa (Suratul Dhāriyāt 51:56). Hakika, Annabi Muhammad ﷺ yana da matsayi na musamman a wurin Allah, kuma Allah Ya aiko shi a matsayin rahama ga talikai (Suratul Anbiyā’ 21:107). Amma girmama Manzon Allah ﷺ ba yana nufin mu jingina masa maganar da ba ta tabbata ba. Soyayya ta gaskiya tana haɗuwa da ilimi, ingantacciyar aqida, da bin Sunnarsa.
2026-10-18 17:45:38
66
Albasheer u-m-a-r🫶🫶 :
Ko a Abuja akwai wlh [Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-18 14:57:35
47
Anas anas :
S.A.W
ameen sunma ameen
2026-10-18 19:02:14
1
MUHDSHARIF :
((((( S A W )))) AMEN YA ALLAH 🙏
2026-10-18 19:07:47
1
MAI NASIBI 👮👮 :
S a W ❤️❤️❤️
2026-10-18 15:28:31
15
AK RAHAMANIYYA 💸💸💵💵 :
Ameen ya rabbi
2026-10-18 19:03:26
2
[~]@$$@<π>🌚√ :
ameen thumma ameen
2026-10-18 17:33:22
2
▀▄▀▄▀▄ ЌⓄ𝒹α ▄▀▄▀▄▀ :
Macha Allah dan tk🔥🔥🔥
2026-10-18 14:46:09
27
kul_lumi jr :
ameen ya Allah
2026-10-18 15:22:39
15
mohammed ibrahim :
I insah Allah time is coming
2026-10-18 19:13:08
5
Ismail Abdulkarim :
s a w masha allah
2026-10-18 18:44:10
2
Name :
Allahumma ameen yaa Rabb
2026-10-18 14:59:53
12
Aam textile company ✅ :
Ameen ya hayyu ya qayyum
2026-10-18 15:26:31
7
NERXEPHY HAROUN :
ameen thumma ameen 🙏🏽
2026-10-18 15:23:17
3
Saihan jaresskee :
Masha Allah
2026-10-18 15:02:16
9
abdulkadiribrahim64 :
Ameen ya ALLAH
2026-10-18 15:05:13
6
Løñér 🥺💔 :
Ya Allah yasa muje Madina 🤲
2026-10-18 15:11:14
16
REALFATEEMA💓🤫 :
wlh Allah inaso nazo madina 😭 ya rabbi kasa Muna da rabon zuwa madina 😭😭😭❤️
2026-10-18 17:40:21
6
𝗠𝗔𝗛𝗗𝗬 𝗠𝗘𝗗𝗜𝗔 :
Dan Allah Dan Annabi inci darajar mahaifiyarka ka tura min Naira dubu biyar 🙏😥
wlhi ina yin sana'ar sayar da kayan gwanjo, Bayan Mai gidana ya rasu shine komai ya tsaya min😥 Wlhi rabona da cin abinci tun jiya da daddare, Kuma yanzu haka ma da Stark VPN nake amfani ba da data bane 😭🙏
2026-10-18 15:42:30
8
Úmár Gwózá :
Amin ya allah
2026-10-18 15:31:03
2
Mustapha auwal Yusuf :
Ameen ya allah 🤲🤲
2026-10-18 18:29:26
1
To see more videos from user @ahmadjr221, please go to the Tikwm
homepage.