@youngsheikhtriump: #youngsheikhtriumph #creatorsearchinsights

YOUNG SHEIKH TRIUMPH
YOUNG SHEIKH TRIUMPH
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 18 October 2026 15:15:34 GMT
41975
6780
166
362

Music

Download

Comments

sanimatudbt
s/matu :
allah sarki malam duk inda yake kawai manzon allah yace
2026-10-18 16:43:07
53
abduldanhausa
abdul king Dan hausa👑 :
hausawa Yanci dole inshallah
2026-10-18 18:13:36
12
bakatsine.jammaza
BAKATSINE :
Malam, ka yi ƙoƙari, Allah ya saka da alkhairi. Amma gaskiya, a yaƙi ’yan ta’addan ne mafita. A bi su a daji a karantar da su. Sau da yawa ana gwada hakan, amma bai yi tasiri ba.
2026-10-18 18:51:24
12
el_musir001
el_musir001 :
Yau dai ina tare da kai 😂😂
2026-10-18 20:48:26
3
babbadragon2
BABBA 99% 🔐😎🤏 :
Masha Allah Malam kayi kokari Hausa Zallah Allah yabamu zaman lafiya
2026-10-18 19:32:36
8
been___musarh
been___ musarh :
proud of you daddy
2026-10-18 17:59:10
4
sulemanusaman
Suleman Usman :
Allah ya biyaka malam
2026-10-18 20:24:13
5
lukmanmuhammad55
lukmanmuhammad599 :
abisa gaskiya bayaninka kaidai na fahimci bayaninka don babu son rai abayaninka tsantsar gaskiya ka fada malam
2026-10-18 20:19:01
5
nura.abdulaziz.ma
Nura mai Azurfa :
wllh talahi wannan gaskiya ne mlm allah jikan magabata
2026-10-18 17:46:33
9
shafinuijpv
𝐬𝐡𝐚𝐟𝐢𝐮.𝐅.𝐀 :
Hausa zallah
2026-10-18 19:59:16
4
kailaniazara
kailani azara :
allah ya yiwarayuwa albarka
2026-10-18 16:46:03
3
tasiuumarchull
TASIU🍓UMAR🌹CHULL :
2026-10-18 19:27:29
3
abkdanbaiwa001
ABK :
Malam Allah ya ƙara lpy da nisan kwana [Perfect score]
2026-10-18 16:42:54
5
suleiman.shuaibu.9
Suleiman shuaibu 930 :
malam Allah yabiyaka
2026-10-18 17:04:30
3
kabiruyanusa866
Kabiru Yanusa :
hausa wa zallah hausa wa zallah 💪💪🤲🤲🤲💓💜❤️💓💜❤️💓💜❤️💓💜❤️
2026-10-18 20:17:18
1
yakubufaguji
Y I A :
Kaji maganar masana ilimi zaman ta kewar al umma
2026-10-18 17:56:53
3
aliyu.goma2
aliyu goma :
allah ya kula da rayuwa malam
2026-10-18 17:22:11
3
mustaphagarba916
Mustapha Garba :
Allah taala yakarawa rayuwa albarka
2026-10-18 18:16:29
1
abdurahim.muhamma7
Abdurahim Muhammad :
irinwanaan maganar mukesonji
2026-10-18 18:12:25
0
sherisharunhdawwa5
sheris harun h dawwa :
Hausa zallah
2026-10-18 18:54:31
1
mekona08
Umar sadeeq :
gaskiyane mlm Allah yakawomana karshen wannan matsanancin yanayin Allah yasa komai yazama tarihi
2026-10-18 17:18:39
3
nafarko.ne
nafarko ne :
hausa zalla for life
2026-10-18 18:40:33
1
faruk.kwankwachi
faruk kwankwachi :
mash allah Allah ya sa ka maka da alkairi malam
2026-10-18 17:16:38
2
hamza.salisu1
🌟HAMZA SALISU faru 🌟 :
kaji tantagaryar gaskiya wlh
2026-10-18 18:37:03
1
user8509694836199
S GOBEER🇳🇬🇳🇪 :
Hausa zallah👌
2026-10-18 20:12:39
1
To see more videos from user @youngsheikhtriump, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About