@kalyxx14: #CapCut #deepmeaning

kalyxx✨
kalyxx✨
Open In TikTok:
Region: PH
Sunday 18 October 2026 15:27:30 GMT
125525
4698
57
424

Music

Download

Comments

sere14socris
serezxcs :
I don't trust issues and good intuition dangerous combo>>>
2026-10-19 14:53:33
0
marj1119
m A r j :
Exactly i im no need friends
2026-10-20 02:28:04
0
johnzkie951
Ce San 🫰😉 :
ture 🫡
2026-10-19 12:03:47
0
aceben06
The StrangeR Stupid :
exactly
2026-10-19 03:16:25
0
itachi051999
itachi_ :
chiill talaga ang buhay pag mag isa ka lang para bang wlang ingay sa paligid🥰
2026-10-19 22:52:37
2
user5651594600246
user5651594600246 :
yon akala nila mag isa lng ako,d nila alam dalawa Kami,inaakay nga ako minsan.thank You LORD.
2026-10-19 11:18:38
7
thea_pisces
Thea chica(♓) :
payapa pag mag isa[Snicker]
2026-10-18 22:47:11
4
_motoofficial
MOTO AVx :
same simula pagkabata iniwan nako lumaki mag isa pinag aral ang sarili well heto nako ngayon mag isa parin 😂
2026-10-19 21:28:23
1
annsome01
fuck you ka🖕 :
hindi nila alam graduate kna sa lahat ng kagaguhan.🤣
2026-10-19 07:18:58
2
phillip4301
Phillip :
Amen
2026-10-20 03:39:21
0
missgmc26
SingleTitaMae :
yeah 👍
2026-10-20 00:16:40
0
1zig0
1zig :
di ako mag isa. dalawa kami ni GOD 🥰
2026-10-20 03:02:16
0
ilocanashop_02
MAUI M. SHOP :
korek😅mas payapa isip ko kpag mag isa
2026-10-19 10:45:59
1
jay.matamorosa
Nice one :
basic na sa akin.. ganyan set up.. nila.. nevermind lng katapat Dyan.. umiwas kaysa pumatol. #my life my rule..
2026-10-19 13:15:36
1
marquee022
Mark Alberto :
Gulat na gulat sila dahil nag Baguio ako mag-isa...soloplyte naman ako lagi noon pa.
2026-10-19 12:09:25
1
amormananghayan70
Amor Mananghayan :
true
2026-10-19 12:27:59
0
gwayneth2
gwayneth :
TAMA YAN..!!🤭🤪 yung binabato nilang salita,sila pala yun🤭🤪🤪🤣😂🤣🤪
2026-10-19 19:50:32
0
ivanvillarubia
3PI :
2026-10-19 14:38:54
0
user9826681725976
marlonbrito1989 :
True
2026-10-19 10:40:02
0
dremy.flores5
Dremy Flores :
😁totoo yan
2026-10-19 10:40:19
0
waybugas1
waybugas1 :
roblo
2026-10-19 10:52:21
0
regean.canete1
Regean Canete :
doon nag kamali 😂😂
2026-10-19 13:49:42
0
eissejsotnas377
temperoffire :
2026-10-19 11:53:40
0
leahromano1.0
💙👑🔐LEAH 𓃵💙👑🔐 Gen❌ :
mas masarap Mg Isa matagal nako mag Isa eh[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-19 11:36:14
0
kk.karlo.salcedo
kk karlo salcedo :
laging sila ganyan sakin
2026-10-19 00:54:03
0
To see more videos from user @kalyxx14, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

El-Rufai Ya Ware Dala $600,000 Don Biyan Jami’an EFCC, Shaida Ya Faɗa Wa Kotu Wani mai binciken bayanan na’ura na Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), Segun Kayode, ya zargi tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da wasu na kusa da shi da ware dala 600,000 domin biyan wasu jami’an Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) da wasu masu shiga tsakani. Kayode, wanda shi ne shaidar farko da masu gabatar da ƙara suka gabatar a shari’ar, ya bayyana hakan ne a ranar Talata a gaban Babbar Kotun Jihar Kaduna da ke Kawo, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Darius Khobo. Shaidan ya shaida wa kotun cewa an ware dala 500,000 da kuma dala 100,000 domin biyan kuɗaɗen, inda ya ƙara da cewa an samu bayanan tattaunawa ta hanyar na’urorin ɗaukar sauti da suka ƙunshi muryoyin El-Rufai da wasu da ake zargin abokan hulɗarsa ne. A cewarsa, tattaunawar ta mayar da hankali ne kan zargin ƙoƙarin kawo cikas ga binciken EFCC kan wani kamfani mai suna Singularity. Kayode ya ce a cikin tattaunawar an ambaci wani Babban Lauya mai muƙamin SAN, wani mutum da kuma Bashir El-Rufai. Ya ƙara da cewa an zargi lauyan da ɗayan mutumin da samun umarnin ganawa da wani Ahmadu Sule domin karɓo tsarin da aka taɓa amfani da shi wajen rushe wani kamfani a baya, da nufin amfani da irin wannan hanya wajen rushe kamfanin Singularity. Shaidan ya kuma yi zargin cewa tattaunawar ta ƙunshi shirye-shiryen rushe kamfanin a Najeriya da kuma Mauritius, inda ya ce Hukumar Leƙen Asirin Kuɗi ta Najeriya (NFIU) ke gudanar da bincike a kansa. Ya kuma yi zargin cewa bayanan tattaunawar sun ƙunshi maganganun da suka shafi hana EFCC binciken wani kamfani da ya ce yana cikin kasuwar hannayen jari ta New York, a Amurka. Sai dai, waɗannan zarge-zarge wani ɓangare ne na hujjojin masu gabatar da ƙara, kuma har yanzu kotu ba ta tabbatar da ingancinsu ba. Ƙorafin Lauyan El-Rufai An shafe kusan sa’o’i takwas ana zaman kotun, daga ƙarfe 12:26 na rana zuwa 8:18 na dare, inda aka ɗauki kusan sa’o’i biyu ana sauraron bayanan tattaunawar da aka ɗauka ta na’urorin sauti. Tun da farko, babban lauyan El-Rufai, Paul Erokoro (SAN), ya ƙalubalanci bayar da shaidar Kayode, yana mai cewa ba a saka sunan shaidan da taƙaitaccen bayanan shaidarsa cikin takardun hujjojin masu gabatar da ƙara ba. Erokoro ya ce hakan ya tauye wa wanda yake karewa damar samun shari’a ta adalci, domin ya kamata ɓangaren da ake tuhuma ya san irin shaidar da ake son ya kare kansa a kanta. Sai dai lauyan Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuffuka Masu Alaƙa (ICPC), Ayodeji Adedipe (SAN), ya shaida wa kotun cewa an gayyaci Kayode ne ta takardar umarnin kotu, don haka rashin saka sunansa a cikin takardun hujjoji ba ya nufin cewa ba za a iya karɓar shaidarsa ba. Adedipe ya ce kotu ta bayar da takardar umarnin ne tare da sanya hannu a ranar 30 ga Yuni, 2026, yana mai cewa lauyoyin El-Rufai za su samu damar yi wa shaidan tambayoyi. A nasa martanin, Erokoro ya jaddada cewa batun ba wai ko shaidan zai iya bayar da shaida ba ne, sai dai ko an sanar da waɗanda yake karewa yadda ya kamata domin su shirya amsa shaidar. Ya dogara da Sashe na 210 na Dokar Gudanar da Shari’ar Laifuffuka ta shekarar 2017, yana mai cewa ya kamata a miƙa wa ɓangaren kariya takardar umarnin kotun. A hukuncinta, kotun ta amince cewa ba a saka sunan Kayode da taƙaitaccen bayanan shaidarsa cikin takardun hujjojin masu gabatar da ƙara ba, amma ta ce bayanan kotu sun nuna cewa an bayar da umarnin gayyatar sa.

About