Naka sai Naka wallahi Nayarda malan lawal triumph ba haushene
2026-10-18 18:42:35
9
sadiq :
hausa zallah no going back
2026-10-18 21:01:49
0
ahmed bello :
Masha allah
hausa zallah
2026-10-18 18:26:30
11
Kareebullahi :
Nifah inda Malam ke bugeni wato indai gsky ce yana iya bakin qoqari wajan fadinta
2026-10-18 18:54:20
7
Ibrahimali :
hausa zallah no go back
2026-10-18 18:31:58
0
m inuwa wadal haoussa :
mune hausawa mune yaran hausa
2026-10-18 17:59:49
10
ŐĞÄ👑ÁÝÛBÄĤĀƯṢ̌Ā ZALLA🇳🇬🇳🇪 :
hausa zalla
2026-10-18 18:43:51
9
@ usm dn mayahi😎😎😎 :
wlh maganar gsky ce
mlm 💯💯
2026-10-18 18:03:32
7
my name is mudass jafar :
mu na alfarin dai Kai mu hausawa ne zalla 🥰🥰🥰🥰
2026-10-18 18:01:06
11
salihujelanii :
very important point
2026-10-18 17:34:34
1
Oh! Allah Forgive Our Sins :
Kukan fadi gaskiya zamadaram Hausa zallah
2026-10-18 18:34:41
5
SSDAURA :
Wallahi malam Lawal Kayi magana ganu na natsuwa da adalci, Allah ƙara maka lafiya da ƙarfin imani da kariya daga dukkan sharri
2026-10-18 18:22:30
6
Rabiu Musa :
Hausawa Allah ya mana albarka
2026-10-18 18:42:03
3
M.I. Anas :
masha Allah da za'abi wannan maganar ta lawan triump da sai a maida hausawa kan mulkinsu sai a zauna lpy
2026-10-18 17:56:00
6
Qamaru hayewa :
hausa Fulani zama daram inshallah bazamu taba rabuwaba addinin yafi yare kuchiba da wayarda kan mutane fatan alkairi zuwa gareku malamin na sunna sak bidi a sam 🙏🫶
2026-10-18 19:45:56
0
Abdul Adam :
mune hausawa mune yaran hausa
2026-10-18 20:07:27
2
Abba Ahamad :
ni dan dariqa ne amma ina tare da kai
2026-10-18 18:46:09
0
sadiq :
ikon Allah yau dan I zallah yana magana akanrabakan al uma
2026-10-18 21:03:19
0
Ibrahim me sittin uku3 :
yau kam muna tare
2026-10-18 18:38:27
2
Yusuf hamisu :
wannan gaskiyane Allah yayimaka albarka
2026-10-18 18:55:29
2
𝗔𝗥𝗘𝗪𝗔 𝗣𝗘𝗢𝗣𝗟𝗘'𝗦 :
YAU DAI INNA TAREDAKAI
2026-10-18 18:21:52
2
malam hamza Sunnah :
malaminmu abin alfaharin mu masha Allah
2026-10-18 15:53:02
4
musa shuaibu mati :
Gaskiyane malam👌👌👌👌👌hausa zallah zallah 👌👌👌
2026-10-18 19:11:59
1
To see more videos from user @zauranmalanlawantriumph, please go to the Tikwm
homepage.