Allah ya taimaka wajan yada addini musulushi Sunnah sak
2026-10-18 17:50:23
15
yusif yunusa77 :
Insha Allahu
Hausa zallah
ba fashi
2026-10-18 20:59:38
3
UNIQUE LADY🌿 :
Masha Allah,
Allah Ya daga Sunnah 💪💪💪
2026-10-18 18:04:30
3
abdulwarisu muazu :
gaskiya ne malan Allah ya Saka maka da alheri
2026-10-18 17:57:57
3
zerotension333 :
🥰malami bafadan Allah
2026-10-18 18:10:17
4
mukhtar :
2026-10-18 19:26:03
1
A BASHAR S FAWA DALLATU MADA :
A daina garkuwa da mutane.
A dawo mana da zaman lafiya a Zamfara.
Rayukan al’umma suna da daraja, kuma kowa yana da haƙƙin rayuwa cikin aminci.
Zamfara ba filin yaƙi ba ce! Muna son zaman lafiya, ba zubar da jini ba.
🤲 Allah Ya kawo ƙarshen wannan fitina, Ya kare al’ummar Zamfara da Najeriya baki ɗaya.
#EnoughIsEnough #StopKilling #StopKidnapping #PeaceForZamfara 🕊️💔
2026-10-18 21:10:51
1
A-one fashion wears :
hausa zallah dole
2026-10-18 18:32:06
1
ابراهيم عثمان السلفي :
masha Allah
wallahi karatun ya fita fesss👍
2026-10-18 21:17:57
0
liman Kaumi Mohammed :
wow wallahi yau na fahimtu da wannan sosai 😭
2026-10-18 22:59:15
0
Mahamadou hassane🇳🇪🇧🇫🇲🇱 :
Ma chère, à l'éleva casoka, kabyle, casse-centa, Daniel Hama Edmond muten, news nanta d'antikanah mbara à dessous. Et en kayak wanga a danty secret Taylor sont lassives à marche-loire. On va d'abord chelewa. C'est un évènement au sollar, bara, c'est imman
2026-10-18 22:40:10
0
Real Rabi,u :
Allahu akabar
anci bandamu
2026-10-18 20:00:58
0
anassbintukurtiktok.com7@87024 :
mash allh hausa zalla 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-18 23:10:32
0
Abdulazeez Abdulazeez :
Walhi nayi missing na zata anyi taron nan since
2026-10-18 19:29:36
0
Lamo m :
👍
2026-10-18 19:23:26
0
Zakarinho :
DR BAFFA HOTORO ❤️
2026-10-19 00:17:32
0
ABDUL HAMEED^K′M :
indai haka ne ina Asheik Yahaya Ibrahim masussuka 💯
2026-10-18 20:00:17
0
Nura mai Azurfa :
Allah ya Kara sani mlm
2026-10-18 19:41:02
0
Aliyu haydar :
Allah yasaka da alkhairi malam
2026-10-18 19:28:23
0
najee783 :
Allah yayi jagora
2026-10-18 18:09:21
0
To see more videos from user @mhizdejerth, please go to the Tikwm
homepage.