If they post it on social media, it is 90% probable it is to show off.
2026-10-18 18:27:39
35
Tijjani Kyari Dangwamna :
exactly 💯
mashaallah
2026-10-19 17:11:11
0
MAJESTIC_GLOW_ BY_TEEMA✨ :
Ai Indai Allah yakaimu dole muyi hoto saboda murinka tunawa
2026-10-18 19:04:36
28
Usman Dauda :
Yin hotuna ba laifi bane, Amma ka yada shi a duniya shine riya.
Allah ya bamu lada
2026-10-19 14:36:17
3
Glam by Sumayya :
Abeg they should show off
2026-10-18 20:12:26
3
SmiraOm :
Just Fact
2026-10-18 18:42:35
1
hannan :
It’s memory muma yanzu d mu kaje Ai shi kawai muke kallah muji dadi ai babu abinda zai hanani picture and video it’s a beautiful memory 🥰
2026-10-18 19:35:17
8
Bbyo_Nanah❤️ :
Nayi hotuna sbd tarihi…duk lkc da nai missing saudia nakan dauko waya ta nai ta kallo ko raina ne a bace innaga memories na wlh se naji sauqi
2026-10-18 19:09:50
11
@s.i.bgraphics :
Ni yanzu jinake meyasa banyi vedios sama da wanda nayiba
2026-10-19 10:11:01
3
H&Y empire scents :
Wallahi kuwa my sister
2026-10-18 18:46:31
1
maman_khairat111 :
wallahi duk wanda yake wani zan can banza dan an yi photo ko video a Makkah to bai san irin shaukin da ke cikin lamarin ba🥰
2026-10-19 07:47:09
3
أَحْلَام ♡ :
Wallahy ko ranka a pache inkaga memories naka na Saudi sai kaji dadi
2026-10-18 21:32:24
1
Khadeeja Muhammad :
toh dole sai mutum ya posting.. ni yanzu I have learn to mind my Bussiness, Wallahy bandamu In post wai don again ba, duk wanda zaka damu saiya ganka ashe shi kayiwa abin.. Astagfirullah Allah yasa mu dache kawai.
2026-10-19 15:13:00
1
hassana isma il :
nidai zanyi video zanyi photo amma bazanyi video ina addu aba layajuz
2026-10-18 20:28:17
3
Tasty gireba and more :
Ko sau million zamu zamuyi hoto zamu yi Vidio in ka ga dama ma kace ba karbi ibadar mu ba
2026-10-19 00:03:58
3
FM kitchenworld ⫷⭕❥⫸ more :
Ni nace sabofa tarihi amma wssu nasu na haukanne
2026-10-19 10:39:33
1
Yusrah Comfy Gowns ⫷⭕❥⫸ :
Tohm inma mutum ba dan Allah yaje ba ai matsalar shi ce…..No need kuna cewa ba dan Allah ba
2026-10-18 18:42:57
6
SAFA’AT :
Wlh is very impressive Allah Kadawo damu
2026-10-18 19:38:57
2
User234 :
2026-10-18 18:44:35
1
SALEEM MANSUR :
Wanda suke son zuwa Allah ya kawo su mu kuma Allah ya maimaita mana
2026-10-18 23:09:15
2
Ben Idr :
Wnn hk yake
2026-10-18 18:34:52
1
🪡 محمد مبارك 🇳🇬 :
Ok to👂🏽
2026-10-18 18:19:31
1
Abakar said :
Allah yasan zuciyan kowa
2026-10-18 18:45:12
1
To see more videos from user @the_king_herself1, please go to the Tikwm
homepage.