Ya Shehu Ibrahim Inyass, malamin ilimi da tarbiyya,
Tekun ilimi, abin koyi wajen kyawawan halaye.
Allah Ya ƙara mana amfana da ilimin da ka koyar,
Ya sanya mu cikin masu son salihai da bin hanyar alheri.
Ya Allah, Ka jiƙan Shehu Ibrahim Inyass,
Ka ba mu kyakkyawan ƙarshe, Ka haɗa mu da salihai a Aljanna.
🤲 Amin Ya Rabbal Alamin.
2026-10-18 23:14:10
2
To see more videos from user @ameerdanfaira1, please go to the Tikwm
homepage.