@abba_bloger: Wani malamin Musulunci ya bayyana cewa an cire shi daga limancin masallaci bayan ya yi wa’azi, inda ya ce Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya san Alƙur’ani kuma ya haddace shi. Cc: 🎥 @ZAMANI_TV follow backup page @abba_bloger_2 Dm for ADS and Promotions #AbbaBlogger #Tinubu #Islam #Quran #nigerianews
ABBA_BLOGER
Region: NG
Sunday 18 October 2026 17:23:29 GMT
Music
Download
Comments
Amos Ezekiel112🇷🇴🇷🇴🇷🇴 :
🤣🤣🤣🤣🤣 Very good one
2026-10-19 14:27:59
0
Abdulsalam Ibra :
Allah yasa ama cireka a doron kasa.
2026-10-18 18:20:07
17
TripleA 🥰💕 :
Amma an kyauta da suka cire shi
2026-10-19 11:16:02
10
shahit :
Allah ya qara
2026-10-18 23:00:42
0
bkabubakar70gmail.com :
mashall sunyi dayidayi
2026-10-18 19:11:17
0
Dr Nafiu Lawan Zoaka :
Kanka ya dace su cire ma
2026-10-19 11:26:19
4
Abu,Maryam ابوبكر :
Allah ya hanaka arziqi
2026-10-19 08:51:04
5
meetAdam :
malan masallaci neh wajan maganan siyasa??
2026-10-20 12:07:28
0
musa Dubai :
Allah ya masu Albarka
2026-10-19 13:00:41
2
Masha Allah anfara cire shedanun limamai a limanci
2026-10-18 22:48:39
4
Bashar Dalatu001💯 :
Na Roki Allah ya hadaka da hadarin tifa
2026-10-19 16:53:29
1
MD BORGU :
duniya kenan, ana niman yin limanci karfi da yaji
2026-10-20 08:46:01
0
cheku :
ALLAH ya biya mutane da suka cute ka
2026-10-19 08:00:38
2
sufyan D.S noma :
Allah yakarbi rayuwarku kafin zabe
2026-10-20 08:33:58
0
muhammadmuhammadk57 :
Mashaallah dai dai kenan
2026-10-19 21:00:35
0
bien kasim :
allahamdullah
2026-10-18 20:50:28
1
Layman🍁 :
Allah ya biya mutanen da suka chireka da alkhairi da Gidan Aljannah Ameen
2026-10-18 22:11:15
1
abubakarsaminu588 :
2026-10-19 18:17:12
0
abbakar055 :
Allah ya saka musu da alkairi
2026-10-19 11:18:38
0
ABBA Mohammad salis :
😂
2026-10-19 09:28:04
0
haidaraliuy :
Allah yasa amaka abunda yafi haka
2026-10-19 15:32:41
0
meetAdam :
malan idan za'ayi limanci ayi limanci idan za'ayi siyasa ayi siyasa
2026-10-20 12:08:59
0
J B :
Masha Allah
2026-10-19 13:40:09
1
Ibrahim adamu :
da wahala
2026-10-19 10:39:39
0
kabeer isah :
Allah ya Isa saganin mu daki
2026-10-19 20:29:46
0
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.