Ina cikin napep kawai dreban da nake ciki y zagi wani dan’uwansa Mai napep shima wancan y rama me napep dina y sake zaginsa kawai wancan yace “dallacan ware da wani mummunan passenger ka” Nace toni mene laipi nah?🤔
2026-11-06 15:28:19
2
Sofresh :
abinda yake konamin rai baa fiye samun macen data iya irin wannan soyayyar ba