@abbajinjina_:

ABBA JINJINA
ABBA JINJINA
Open In TikTok:
Region: SA
Sunday 18 October 2026 18:08:14 GMT
13746
5229
246
86

Music

Download

Comments

kabeer_bin_garkuwa3_bkup
SAYYIDI KABEER BIN GRKW 3 :
S a w. Antashi wlh[Heartwarming]
2026-10-18 19:07:25
1
meenatyahaya3
Amina yaha suleja :
Allah yaqara basira
2026-10-18 18:57:04
1
002jmcy
Jamila Bilal Nasir :
Syd Muna ziyara amikamin gaisuwa ga farin cikin Raina
2026-10-18 18:43:10
7
anasabubakat
Anas na ma,aiki :
Sayyidi Abba dan Allah kacikamun wannan Alkawarin,, kace masoyinsa Yana gaisheshi 🙏🥺
2026-10-18 18:49:22
5
akhuna3
Mohammed :
اللهم صلي على محمد وعلى آله وصحبه وسلم
2026-10-18 19:01:14
5
user4583439167042
my mother is my life 🥰🥰 :
allah yakara kusanci da manzo
2026-10-18 18:28:05
5
user9188627480706
Alnau🇳🇪🇸🇦💯💘🕊️🥹🥰🌹💗💕 :
Sallallahu alaihi Wasallama 😍😍😍
2026-10-18 18:30:55
5
nazaurefamily0
AHMAD ☠️💀☠️ :
Ubangiji Allah y kar6ih ibadah maigd🙏🙏
2026-10-18 18:40:18
4
king.mustapha.alh0
@King Mustapha Alh ali borno :
abba Ina ziyarar sugaba annabi Muhammadu s a w 😭
2026-10-18 18:34:47
4
abban.futuhi.gomb
Abban Futuhi Gombe :
Allah yakarbi ibadu mai yabo 😁😂
2026-10-18 19:17:31
1
sadiya.nasir29
sadiya nasir :
Allah ya qara kusanci sayyadi asamu a addua wlh muna alafahari da kai
2026-10-18 19:07:12
3
meemah799
Leemerh collection 🌝 :
Allah yasa muna da rabon zuwa mumah 🥺
2026-10-18 18:59:47
3
m.m.z.001
🤝M.M.Z.001🤝 :
dan allah syyd asakamu addua dan annabi muh,d ﷺ
2026-10-18 18:59:45
1
mahlamie1
💫𝕞𝕒𝕙𝕝𝕒𝕞𝕚𝕖💫 :
amana addu,a sayyadi muma wataran muu ziyarci masoyiii😭😭😭
2026-10-18 18:10:46
3
shafiubashar5294
KUMAI KAGANIN NA ANNABI NE 🤍 :
dun ALFARMA SAYYADA FATIMA ZAHAR a gurin ka ka gaisuwar girmamawa ga shugaban mu Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
2026-10-18 18:32:01
3
muhammad.abdurahma
Muhammad abdurahman :
Masha Allah
2026-10-18 19:16:14
1
maryamfulani91
🌸مريم🌸 :
wayyo zuciya tah❤️😭
2026-10-18 18:49:17
2
ltz.dan.ammee001
ltz Dan Ammee :
Muhammadu rasullulah s a w 🥰🥰
2026-10-18 18:57:11
3
rasheeda373
Maman Rihanna🌹🌹 :
Allah ya amsa
2026-10-18 18:57:22
1
user98820259058266
Mustapha Senior :
Ya sayadin muna nima Adiwan
2026-10-18 18:33:27
1
maitarbiya01
Abba Mai Tarbiya✓ :
slm Abba jinjina idan kashega rauda kace ya Rasurollahi Abba Mai Tarbiya ya gaisheka Dan Allah da manzonsa 🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-10-18 18:30:20
3
limanrashidharuna
limanrashidharuna :
madina ya allah
2026-10-18 18:53:29
3
habuceeleebackup
Habu ceelee :
antashu wlh sayyadi
2026-10-18 20:48:02
0
shukuraty82
Anoudah🥰❤️ :
Allah y kiramu
2026-10-18 20:49:19
0
mazane23
MAZANE☠💫 :
masha Allah
2026-10-18 20:49:42
0
To see more videos from user @abbajinjina_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About