Annabi Alaihissalam babu irin abinda bai mana ba na tagomashi, ya so mu, ya ƙauna ce mu, haka kuma yana matuƙar tausayin mu.
Kullum sai yayiwa al’ummarSa addu’a kamar yadda ya faɗawa Nana Aisha Radiyallahu Anha; kan Allah ya yafe mana abinda muka aikata na kuskure, da wanda bamu yi ba, wanda muka bayyana da wannan mukayi a asirce.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH
Annabi Alaihissalam babu irin abinda bai mana ba na tagomashi, ya so mu, ya ƙauna ce mu, haka kuma yana matuƙar tausayin mu.
2026-10-22 13:14:10
6
M salis :
s A W
2026-10-31 23:29:46
5
KHADIJA TIJJANI LAWAL :
Pls sis ki ringa ringa rufe gashink👏 Allah y kara mana Kaunar KAMILUZZATI S.A.W