ai dama target na iran ba Israeli bane Saudi ya ne
2026-10-19 20:18:57
13
Muhammad Nazifi Ibrahim :
gaskiya dai huti sunyi hauka sosai wajen kaiwa Makka da tashar lantarkin masallacin Manzon Sallallahu alaihi Wasallama na Madina. gaskiya is unacceptable
2026-10-19 12:32:35
6
AL-SIDDIQ :
Ka faɗi gaskiya, kawai Mafi yawan Hausawan mu Masu yin sharhi game da wannan yaƙin don zuciyar su kawai su ke faɗi sakamakon guguwar fahimta da kuma kyamar Saudiya da aka cusa musu ba tare da bincike mai zurfi da kuma adalci ba. Allah ya ganar da mu gaskiya ya ba mu ikon bin ta.
2026-10-19 21:15:53
2
Abba Musa :
mlm kayi hakuri bakasan siyasar duniya ba kayi shiru kawai
2026-10-20 20:36:01
1
Anas Dan takara :
dalla yiwa mutane shiru bakasan siyasar duniya ba
2026-10-19 18:07:30
1
Aminu namakka :
mal kaje kayi bincike yanzu ba kamar da bace kowa yasan miye yake faruwa a duniya
2026-10-19 21:56:10
1
makkay mk :
Allah yakawo mana zaman lafiya a kasasenmu na musulmi
2026-10-19 21:48:54
1
faisal shehu :
wallahi naji dadin wannan maganr taka Allah yasa ya tabata
2026-10-20 17:31:01
3
elzamfari338 :
bakasan komai ba. Isreal ne ke son ragargaza Saudi, ba Iran ba. Na farko iraq, sai Iran. Bayan Iran sai ina? Saudi!!!
2026-10-22 09:08:06
1
user2633953701819 :
Wallahi sai mai chikekken hankali zai fahimci wanna bayaninnaka, Allah yasaka da mafificin alkairi ,Dan uwa 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-20 23:50:20
2
Ali :
kar kache macca da Madina Yanzu duniya ba kamar da' bane
2026-10-20 07:24:52
0
hudharun67120 :
Gaskiya bayanan ka akwai gaskiya a chiki allah yasaka da alkairi🥰🥰🥰🥰
2026-10-21 07:47:24
1
Usman Ishaq :
Masha Allah mutumina kayi bayani mekew
2026-10-20 05:04:37
1
where are you :
yarima Allah ya sakama da alkri
2026-10-21 13:18:47
1
م ابّ السلفي :
Allah ya qara Maka basira yareema kuma Dan Allah a ina kake
2026-10-19 10:09:34
1
sulaiman m ismail :
qaryane
2026-10-20 20:34:41
1
ABBAAliyu Aliyu :
wannan maganartaka shirnece
2026-10-19 18:26:32
1
Mahmuda Ibrahim :
Allah yazakamaka
2026-10-19 09:42:50
0
yakson :
tambaya meyakai saidiya yamen ?
2026-10-20 19:59:07
0
user24607782975257 :
munatare dayaman
2026-10-21 06:33:27
0
يوسف رابع ثالث 🤞 :
Amin ya Rabbi 🤲
2026-10-24 03:31:07
0
Murtala Muhammad :
Allah ubangiji ya kawo mana karshen wannan fitinar a duniyar musulunci
2026-10-27 21:38:58
0
Suraj adam :
karsu rainawa mutane hankali mana
2026-10-22 09:19:13
0
IshakaAbubakar :
Allah ya taimake ka
2026-10-21 12:58:15
0
mohammedsagirsule :
Allah ya saka maka da alkairi. Wallhi kullum tunanin da nake wai akai hari saudi amma kana musulmi kayi murna. Kodamma Saudi basa yada propaganda ne.
2026-10-19 11:07:49
0
To see more videos from user @yareema_a, please go to the Tikwm
homepage.