Idan mutum yasiya yashafa roba daya complete set. sai kadaina shafawa daga baya , zaka koma yanda kake ada kenan? Kokuwa change din permanent zai tsaya jikinki?
2026-10-19 20:13:42
1
faridanasir35 :
gsky na taba rambaya ya kusa kai 1m wlhy😂 set nasa
2026-10-19 11:50:27
1
oemmie :
In ansamu expired ina so zan siya😂😅
2026-10-19 19:24:22
1
S_man :
nima inaso nafara kawoshi shagona amma kash customer na caroton suke shafawa😂😂
2026-10-19 12:00:13
1
Kweenbilqees🦋🦋 :
Niii damuwata inje Abuja
2026-10-19 11:43:20
1
yasser :
Walahi yana d’à kyau sossai
2026-10-19 10:24:55
1
Hajiya Hassana :
Nawa
2026-10-18 22:53:02
3
aishadanbata :
inaso asaudi nake yaza ayi nawa
2026-10-19 02:50:06
1
✨NAFEESAT ✨ :
Wannan gaskiyane
2026-10-19 18:21:06
1
Hindatu sokoto :
nawa please
2026-10-18 21:28:31
1
habibty&habiby🇳🇬🇸🇦 :
anasawa afuska
2026-10-19 11:20:57
1
Aunty meenah :
nawa
2026-10-19 00:01:02
1
Dee'art Emporium :
Allah ya kawo kasuwa mae albarka 🤲
2026-10-18 21:15:41
1
maryammuhdsani481 :
Tofa ya Allah kabamu kudin da xamuyi sadaka
2026-10-19 06:11:00
1
Yahanasu Sani :
nawa
2026-10-19 08:00:42
1
Auwwaty :
Man da yafi ko wanne tsada kenan
2026-10-19 20:07:45
0
✨ beely luxe ✨ ❤️ :
gaskiyarka kam set din mai kusan 1m 🤣
2026-10-20 09:19:58
0
allahiswiththosewhoarep0 :
نوى
2026-10-18 23:48:36
1
Z✨ :
Kai komai lokachi ne wallaho nayi Amfani dashi kaman ruwa yanzu kam wane mutum 😂
2026-10-19 14:49:34
1
To see more videos from user @zangocosmetics99, please go to the Tikwm
homepage.