Sorry Life Allah Yayi Miki Kyawun Sura Inama Da,Ace Kinke6e Wannan Kyawun Sura Naki Kidaina Baiyanawa Kowa Se,In Wanda Aka Halatta Masa Wato Shine Wanda Yabiya Sadakinki Kuma Akayi Siigar Aure. Dakuwa Kinmore Duniya Da Lahira Kuma Kisamu Kyakkyawan Sakamako Daga Gun Ubangijinki. Amma Dan Allah Idan Maganarda Nayi Ya6ata Miki Rai Dan Allah Sekiyi Hakuri Nagode.