idan kowa ya haqura da Auren fa su waye a wahala kullum bamuda wani aiki sai dasa qiyayya GA juna shiyasa na zabi sai nakai 45 years old zanyi Aure, bana son tashi hankali a rayuwata, inci mai kyau insaka mai kyau in hau mai kyau, wannan shi na zaba,