Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@donfapuwyon: Commented on @Dykhhcd’s post Man,I hope so,but I really didn't want to go through all of that.
Eagle eye
Open In TikTok:
Region: US
Sunday 18 October 2026 23:02:31 GMT
37
1
0
0
Music
Download
No Watermark .mp4 (
0MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
0MB
)
Watermark .mp4 (
0MB
)
Music .mp3
Comments
There are no more comments for this video.
To see more videos from user @donfapuwyon, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
Tecno Spark 50 Pro‼️🩶6000mAh🔋60w🔌 50MP Camera📸Mediatek Helio G100 Processor📱#tecnospark50pro #spark50pro #tecno50pro #tecno #younuscommunication @𝙔𝙊𝙐𝙉𝙐𝙎 𝙍𝙚𝙑𝙞𝙚𝙬𝙎 @Tecno Mobile Karachi @Tecno Mobile Pk
Nhiệm vụ 3 món mùa nắng, hoàn thành. Mấy bà sẽ chọn món nào? #Glambeautique #AEONVietNam #BeautyFest #datrmy #reviewlamdep
GASKIYAR JAGORANCI SHINE GINA MUTANE DA BUƊE MUSU ƘOFOFIN NASARA.🤝 Bayan wallafa tsohon bidiyona na Debate Competition lokacin da nake a Secondaryschool, Maigidana, Hon. Bashar Aliyu Buhari (Alherin Gwandu), yasa an kirani cikin ƙauna da nuna kulawa, da kuma mamakin yadda nike da ƙwazo a fannin amma banje naci gaba da karatun ba. Wannan magana tasa ta nuna min cewa ba wai kawai yana kallona a matsayin MAWAƘI ne ba kawai, yana kuma kallon ƙwarewata, baiwata da damar da nake da ita ta cimma wani babban matsayi a rayuwa. Abin farin ciki shi ne, Jama'a ina mai sanar daku cewa Maigidana Hon. Bashar Aliyu Buhari albarkacin Maigirma Minister Sen. Abubakar Atiku Bagudu yace ya shirya tsaf domin tallafa min wajen ci gaba da karatuna. Kuma wannan mataki ba yana nufin na daina waƙa ba ne, amma a halin yanzu ni AA Mungadi Sarkin waƙar Alherin Gwandu zan fi mayar da hankali wajen ci gaba da karatuna,amma har wayau duk wani abu ya samu zan sheka studio kamar yadda nissaba SABUWA TA HITO 😁, bayan na kammala karatuna zan dawo harkar waƙa da cikakken ƙwazo . Zama mai nasara a fannoni biyu: ilimi da baiwar waƙa da Allah Ya hore mini, Wannan shi ne Babban ƙudirin da Hon. Bashar Aliyu Buhari yake son ya taimaka mini wajen cimmawa. Kuma Insha Allahu wata rana zan zama abin alfahari a fannonin biyu,zanyi amfani da ilimina wajen amfanar da al’umma, sannan in ci gaba da amfani da baiwar waƙa wajen isar da saƙonni masu amfani. Ba bankwana da waƙa ba ne, sabon mataki ne na gina kaina da makomata a ƙarƙashin kulawar Maigidana YAYA AMEER Wannan ba ƙaramar ƙarfafawa ce ba gare ni, kuma ina matuƙar godiya ga Allah da Ya sa na samu mutum mai irin wannan kulawa da kishin makomata. Wannan mataki ya ƙara tabbatar min da cewa irinsu Yayana Alherin Gwandu shuwagabanni ne da ba su tsaya ga neman nasarar kansu kawai ba, suna kuma son ganin matasan da ke kusa da su sun samu ilimi, ci gaba da kyakkyawar makoma. A ganina, ALHERIN GWANDU misali ne na matashin dattijo mai kishin matasa, wanda yake son ganin matasan Jihar Kebbi sun samu damar bunƙasa baiwarsu, neman ilimi da gina makoma mai kyau. Gina matasa shi ne gina al'umma, kuma tallafa wa iliminsu da ci gabansu wata hanya ce ta gina yanki a taƙaice Allah Ya saka maka da alheri, Maigidana. Allah Ya ƙara maka ikon taimakon matasa, Ya kuma sa wannan ƙoƙari ya zama sanadin nasara gareka da matasanmu da dama a Jihar Kebbi. Amin. 🤲❤️ — AA Mungadi 🎤 , Sarkin waƙar Alherin Gwandu. @BBAliy @Muhammad Maihaja
Try this template | The End 2026 #CapCut #capcutpioneer #pioneertemplate #2026recap #moments
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy