@dan_sarkeey_kilishi: #onthisday

HON. DANSARKI KILISHI
HON. DANSARKI KILISHI
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 19 October 2026 03:02:58 GMT
54452
4118
405
149

Music

Download

Comments

adamualhajimoha61
ABBANHUMAIRA01@ :
Narantse da gairman Allah wannan labarin dani yafaru kuma a Bauchi state nake kuma on 19 September 2025 mukayi haka, kuma ranar narabu da ita
2026-10-19 04:50:55
84
distinguishyuguda
Distinguish Yuguda :
Alot of men are goin tru this type of women for long time
2026-10-19 05:32:51
22
salmaskitchen24
SALMA’S KITCHEN :
Kamar yadda tace masa jaki dabba to indai ya dawo da ita wlh ya amsa sunan
2026-10-19 08:09:10
24
new.flatform.updat
Ina kaunar Manzon allah SAW :
ka hadani dashi zan aure shi
2026-10-19 07:09:07
21
user557735397378
commander 95 :
wannan Abu yafaru Dani exactly Kuma haryanzu Muna kotu
2026-10-19 05:57:34
11
mustaphasani7670
Khadija umar :
kawai yayi hakuri yanemi matar arziki
2026-10-19 09:31:22
2
realmusty8854
Jahilin masoyi :
nifa zan saketa Nan take zanyi mata saki Daya bayan awa Daya na Qara Daya bayan awa 2 in Qara kaga uku shikenan
2026-10-19 10:16:25
1
user697220669950
IBRAHIM GOMBE :
taf hmmmmm😂😂😂😂😂
2026-10-19 09:35:49
0
j.m.matashi
J M💫Matashi :
Allah ya karawa annabi S A W daraja,
2026-10-19 07:13:55
4
sarki_gambo
Sarki_gambo :
Gaskiya wannan dashi da mamansa sun kai a hada zuriya dasu wallahi don Allah inada kanne hasana da husaina please zanyima DM ka hadani shi
2026-10-19 07:56:32
6
young.doctor019
young doctor :
Idan ta kama dagaske saina mayar ta wlh saina dauki mummunan mataki kuma ta durkusa ta Bani hakuri sosai ammini dole kenan, Amma Idan ba dole ba wlh ni da ta saidai a wajen hisabi ranar lahira.
2026-10-19 10:08:59
2
feedybeab
Feedy@71055 :
wlh wannan labarin sak abinda ya faru da kawuna shi yanada halima wlh tunda yabawa 30m baya amma tayi masa zagin cin mutunci a gaban mahaifiyarsa amma abin takaicin ynx ko sati batayi da tafiyaba ya dawo da ita sbd abin takaici kowa ya fita sabgarta
2026-10-19 08:11:21
3
kabirumariga001
kabirumariga001 :
wanna auren say dai alhira
2026-10-19 06:31:26
0
shuxieluv
shuxieluv :
nifa in mijina yana min fada tsayawa nake naita kallonsa inya gama nace kayi hakuri inyi gaba amma bana taba iya fada yana fada wlh bazan taba iyawa ba kome zaimin
2026-10-19 08:11:40
6
officialbossdinawa
@official boss Dinawa 🦅 :
ai wllh ta tafi kenan
2026-10-19 03:17:00
4
tukurmadaki1
Tukur Madaki :
ya barta duniya na jiranta zata mata karatu mai kyau
2026-10-19 06:44:28
5
user5440341781934
user97074171201 :
har abada ni da ita.
2026-10-19 06:22:17
3
dangombe4433
DAN GOMBE :
Dan Allah ya sunan film din
2026-10-19 10:00:43
0
adamualhajimoha61
ABBANHUMAIRA01@ :
Gaskiya nagode
2026-10-19 08:36:26
0
mohammedharuna629
mohammedharuna629 :
innanillahi wa inna ilaihir rajiunn
2026-10-19 06:30:38
2
faiza.abdulkadir14
Faiza Abdulkadir Habibu :
Ayya....
2026-10-19 05:52:36
1
user4310013776110
Ahmad Lawan Zarewa :
Wlh tatafi bazata dawo ba Allah ya hada kowa da rabonsa na alkhairi
2026-10-19 07:05:14
1
umaruadamu11
user210507078610 :
kadayadawodaita wallahi koyadawo daita wallahi nagaba saiyafiwanna
2026-10-19 10:00:32
1
khadoo_creation
KHADOO CREATION🌟🦅 :
Yau Daya Danaga Mata Suna Fadar Gaskiya A Comment
2026-10-19 09:20:54
1
jamilu.ayaga1
Jamilu Ayaga :
wallahi bani bata
2026-10-19 07:18:40
0
To see more videos from user @dan_sarkeey_kilishi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About