@hausaoldmovies: Replying to @ummetarh43 #freefire #hausamovies #hausaoldmovies

Hausa Old Movies 🤣😅🤣
Hausa Old Movies 🤣😅🤣
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 19 October 2026 07:54:46 GMT
107233
10005
186
231

Music

Download

Comments

teemakamarawa2
Teema Kamarawa :
Talaka akwai bakin hali 😂
2026-10-19 13:50:13
165
mmnbeenah
Mmn Beenah :
mazan talakawa akwai nuna isa da gadara haka muketa fama dasu ga talauci ga bakin mulki😂😂
2026-10-19 18:12:42
90
ummetarh43
Ummi’s tasty delights🥞🍡 :
Dan Allah kuzo kusai gullisuwa 🥺🤲
2026-10-19 08:16:33
5
unique_prints_hub
UNIQUE PRINTS HUB :
Talaka Akwai hegantaka wlh
2026-10-19 14:46:56
47
jmak237
Yar musa mai allah 🇳🇬🇸🇦 :
nidamuwata jameelah nacan da yaron ciki ahannun Yan ta adda 😭😭😭
2026-10-20 11:57:27
10
bongeil2016
Zainab A Umar :
dan Allah meye sunan film din??
2026-10-20 10:54:37
6
mums.magic.henna
Mum's magic henna world :
wato ba Wanda yakai talaka gadara 😂 da walakanci😂😂ka son baza capacity
2026-10-19 15:50:10
20
kfulanee33
khadijamusa(Fulani) :
Nii damuwata aduba page dina ko zakuga abunda kuke so😩😩
2026-10-19 21:11:19
5
dr.yarbeauty0
Dr yarbeauty :
gsky talaka akwai hassada[Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-19 17:16:38
10
clothingcapsmonogram
AUI.DAURA CLOTHING :
Hege me Baro😂
2026-10-19 16:16:21
10
yusufahmad9615
Yusuf Ahmad :
talaka komai seka tsaya kayi Karin bayani kafin a yadda da Kai.
2026-10-20 07:11:48
10
mrbee065
Bangees 💫💫💫🌟⭐️ :
Ga qanwata itama tanace ma wani talaka sai fama mukeyi da ita kubamu shawara
2026-10-21 20:22:08
1
bilqeesuuu
𝓑𝓲𝓵𝓺𝓮𝓮𝓼𝓾𝓾𝓾🌸 :
Yace sosaifa 😂😂💔
2026-10-21 20:53:18
2
faruqlawan09
user46121946318057 :
ku ringa tausa magana, dukda ma film ne Amma shike da gaskiya ai
2026-10-20 23:50:54
3
boleysabiyaye
Boleysabiyaye :
Ai karku sake Ali Nuhu ya futo a talaka 😂
2026-10-22 08:08:41
2
jidderhaliyu62
jidderhaliyu62 :
kuzo kusai Egyptian abaya 🥹🥰😊
2026-11-03 22:42:21
1
zeeyabu4
Zainab♥️🦋 :
Yasin Kayii kadan😂😂😂😂
2026-10-21 20:03:13
4
jidderhaliyu62
jidderhaliyu62 :
kuzo kusai Egyptian abaya 🥰
2026-11-03 22:41:47
1
zyusrah
Yusrah🌺 :
Eh lallai talaka tab😂😂
2026-10-20 12:47:01
3
waistbeadsbyhusee
waistbeadsbyhusee :
Ali nuhu wannan dai bakin ciki ne 😅
2026-10-21 16:09:18
2
mustaphaumaryahya0
mustaphaumar771 :
shifa talaka shi aka raina😂😂 ya zaayi a nemi rainawa mutum hankali yaki yadda sai a fara zaginsa sabda baida kudi😂😂 kai bafa kowa Allah ya kaddarawa yin kudi ba wlh dole wasu a talaucin nan zasu kare😂so gwara ma mutum ya kare mutuncinsa
2026-10-20 17:45:02
2
fatima_sabs
Fatima sabs❤️‍🩹🦁 :
Hmmmm su miji manya😂💔
2026-10-21 15:42:31
3
ummeey928
Amina Ibrahim :
bakin alqalami kai anyi show
2026-10-22 08:10:22
1
mrszeezash
M~shanty💞🦋 :
Burina inje madina 🥹
2026-10-25 09:31:17
1
humairabashiradamu
Humaira Bashir adamu :
Allah ya jikan iyayenmu
2026-10-25 21:20:43
1
To see more videos from user @hausaoldmovies, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About